Featured post

FALALOLIN SAHABBAI

Saturday, 6 February 2016

SUWAYE AHLUL BAITI

Su ne DUKKAN DANGIN Manzon Allah (SAW) wadanda sadaka ta haramta garesu, da kuma MATANSA da ZURIYYARSA. Allah ya yarda da su gaba daya.

Ahlus Sunnah sun yi ITTIFAQI akan WAJABCIN Son Ahlul Baiti, da kuma HARAMCIN Cutar dasu, ko Munana musu, da magana ko aiki.


No comments:

Post a Comment