Featured post

FALALOLIN SAHABBAI

Saturday, 6 February 2016

MATSAYIN QUR'ANI A WAJEN 'YAN SHI'A

RAFIDA ('Yan Shi'a), sun yi Imani da cewa, AL - QUR'ANI ba ya zama hujja, sai tare da Imami..
Duba Kulaini cikin Usul, 1/188, Rijaalul Kashshiy, 420, Ilalush Sharaa'i'i, 192, Almahaasin, 268, Wasaa'ilush Shi'ah, 18/141.


No comments:

Post a Comment