Baha'ud deen Assubkey (R) ya ce ma wani mutum da ya yi magana akan Ibn Taimiyya (R): ''Wane, Wallahi babu mai kin Ibnu Taimiyya sai JAHILI ko Ma'abocin Son Rai! Shi Jahili bai san me yake fadi ba ne, Ma'abocin Son Rai kuwa, son ransa ne zai hana shi bin gaskiya bayan ya santa''
No comments:
Post a Comment