RAFIDA ('YAN SHI'A) SUN YI IMANIN AN CANZA AL- QUR'ANI, TA HANYAR YI MASA KARI DA RAGI. WANNAN AQIDA TASU, CANZA LITTAFIN ALLAH NE. A WANNAN AQIDA SUN YI KAMA DA YAHUDAWA, SABODA SUN CANZA MAGANAR ALLAH A CIKIN LITTATAFANSA. DON HAKA AQIDAR RAFIDA TA CANZA AL- QUR'NI SUN GAJETA NE DAGA YAHUDAWA.
GA KADAN DAGA CIKIN TARIN DALILAI DA KE NUNA RAFIDA SUN CANZA LITTAFIN ALLAH AL- QUR'ANI:
AL- SAFFAR YA RUWAITO DAGA BABAN JA'AFAR AL- SADIQ - WAI - YA CE:
"ما من أحد من الناس يقول إنه جمع القرآن كله كما أنزل الله إلا كذاب, وما جمعه وما حفظه كما أنزل إلى علي بن أبي طالب والأئمة من بعده"
MA'ANA, AL- QUR'ANIN DA KE HANUN MUSULMI A YAU BA CIKAKKE BA NE.
DUBA BASA'IRUD DARAJATI NA AL- SAFFAR pg, 213.
ALIYU AL- QUMMIY YA CE:
"فالقرآن منه ناسخ ومنسوخ، .....ومنه تقديم, ومنه تاخير, ومنه مقطَّع, ومنه معطوف، ومنه حرف مكان حرف، ومنه على خلاف ما أنزل الله"
DUBA TAFSIRINSA 1/ 8.
KULAINIY YA RUWAITO DAGA AHMAD BIN MUH'D ABU NASR YA CE:
"دفع إلي أبو الحسن عليه السلام مصحفا وقال: لا تنظر فيه ففتحته وقرأت فيه: (لم يكن الذين كفروا) فوجدت فيها اسم سبعين رجلا من قريش، بأسمائهم وأسماء آبائهم، قال: فبعث إلي ابعث إلي بالمصحف"
DUBA AL- KAFIY 2/ 631.
HASSAN ABUL HASANAINI, KA JE A FASSARA MA WADANNAN KAFIN GOBE IN CI GABA.
DON ALLAH JAMA'A KU DUBA WADANNAN LITTATAFAI, IN KARYA MUKE YI WA RAFIDA ('YAN SHI'A) ZA KU GANE.
ALLAH YA SHIRYI MAI NEMAN GASKIYA DAGA CIKINSU!!
KULAINIY YA RUWAITO DAGA SALIM BIN SALAMA YA CE:
''قرأ رجل على أبي عبد الله (عليه السلام) وأنا أستمع حروفا من القرآن ليس على ما يقرؤها الناس، فقال أبو عبد الله (عليه السلام): كف عن هذه القراءة اقرأ كما يقرأ الناس حتى يقوم القائم فإذا قام القائم (عليه السلام) قرأ كتاب الله عز وجل على حده وأخرج المصحف الذي كتبه علي (عليه السلام) وقال: أخرجه علي (عليه السلام) إلى الناس حين فرغ منه وكتبه فقال لهم: هذا كتاب الله عز وجل كما أنزله [ الله ] على محمد (صلى الله عليه وآله) وقد جمعته من اللوحين فقالوا: هو ذا عندنا مصحف جامع فيه القرآن لا حاجة لنا فيه، فقال أما والله ما ترونه بعد يومكم هذا أبدا، إنما كان علي أن اخبركم حين جمعته لتقرؤوه''.
DUBA AL- KAFIY NA KULAINIY 2/ 633.
KULAINIY YA RUWAITO DAGA ABU ABDILLAHI YA CE:
''إن القرآن الذي جاء به جبرئيل (عليه السلام) إلى محمد (صلى الله عليه وآله) سبعة عشر ألف آية''.
DUBA AL- KAFIY NA KULAINIY 2/ 634.
MU KUMA A YAU 6236 KAWAI MUKA GANI. RAFIDA SUN CE WAI AN BOYE SAURAN!!

''وإن عندنا لمصحف فاطمة عليها السلام وما يدريهم ما مصحف فاطمة عليها السلام؟ قال: قلت: وما مصحف فاطمة عليها السلام؟ قال: مصحف فيه مثل قرآنكم هذا ثلاث مرات، والله ما فيه من قرآنكم حرف واحد''.
DUBA AL- KAFIY NA KULAINIY 1/ 239.
RAFIDA KU JE A FASSARA MUKU WADANNAN RUWAYOYIN, DON KU SAN BALBALIN BALA'IN DA SUKA QUNSA!!!!!
ALLAH YA SHIRYI MAI NEMAN GASKIYA!!!!!
WALLAHI MU BA SHARRI MUKE YI MUKU BA!!!
SO MUKE YI KU BAR HANYAR YAHUDAWA!!
RAFIDA SABODA TAQIYYA SUNA INKARIN MUMMUNIYAR AQIDAR TASUN NAN, WATO TA CANZA QUR'ANI DAGA YADDA YAKE. A BAYA MUN KAWO MUSU RUWAYOYI DAGA IMAMANSU AKAN WANNAR MUNGUWAR AQIDA TASU, AMMA SUKA YI INKARI SABODA TAQIYYA. TO YANZU GA NAN MAGANGANUN GUNGUMA -GUGUMAN MALAMANSU DA SUKE TABBATAR DA ITA WANNAR AQIDA TASU.
IBRAHIMUL QUMMIY YA CE:
فالقرآن منه ناسخ، ومنه منسوخ، ومنه محكم، ومنه متشابه، ومنه عام، ومنه خاص، ومنه تقديم، ومنه تأخير، ومنه منقطع، ومنه معطوف، ومنه حرف مكان حرف، ومنه على خلاف ما انزل الله.
BAYAN HAKA YA BI YA KAWO MISALAI NA AYOYI AKAN HAKAN.
DUBA TAFSIRIN AL- QUMMIY 1/5.
ALMUFID YA CE:
القول في الرجعة والبداء وتأليف القرآن, واتفقت الامامية على وجوب رجعة كثير من الاموات إلى الدنيا قبل يوم القيمة وإن كان بينهم في معنى الرجعة اختلاف. واتفقوا على إطلاق لفظ (البداء) في وصف الله تعالى وأن ذلك من جهة السمع دون القياس. واتفقوا على أن أئمة الضلال خالفوا في كثير من تأليف القرآن، وعدلوا فيه عن موجب التنزيل وسنة الني (ص). وأجمعت المعتزلة والخوارج والزيدية والمرجئة وأصحاب الحديث على خلاف الامامية في جميع ما عددناه.
DUBA AWA'ILUL MAQALAAT 1/ 46.
AL- FAIDUL KASHANIY YA TABBATAR DA WANNAN AQIDA A FARKON TAFSIRINSA A MUQADDIMA TA 6, GA IRIN ABIN DA YA AMBATA:
أن الكناية عن أسماء ذوي الجرائر العظيمة من المنافقين في القرآن ليست من فعله تعالى، وأنها من فعل المغيرين والمبدلين الذين جعلوا القران عضين واعتاضوا الدنيا من الدين.
DUBA AL- TAFSIRUS SAFIY 1/ 45.
KUMA YA CE:
ولو شرحت لك كل ما أسقط وحرف وبدل مما يجري هذا المجرى لطال وظهر ما تحظر التقية إظهاره من مناقب الأولياء ومثالب الأعداء.
أقول: المستفاد من مجمع هذه الأخبار وغيرها من الروايات من طريق أهل البيت (عيهم السلام) إن القرآن الذي بين أظهرنا ليس بتمامه كما انزل على محمد (صلى الله عليه وآله وسلم) منه ما هو خلاف ما أنز الله ومنه ما هو مغير ومحرف وإنه قد حذف عنه أشياء كثيرة منها اسم علي (عليه السلام) في كثير من المواضع ومنها غير ذلك وأنه ليس أيضا على الترتيب المرضي عند الله وعند رسوله (صلى الله عليه وآله وسلم). وبه قال علي بن إبراهيم قال في تفسيره.
DUBA AL- TAFIRUS SAFIY 1/ 49.
KUMA DU YA CE:
واما اعتقاد مشايخنا (ره) في ذلك فالظاهر من ثقة الاسلام محمد بن يعقوب الكليني طاب ثراه أنه كان يعتقد التحريف والنقصان في القرآن لأنه روى روايات في هذا المعنى في كتابه الكافي ولم يتعرض لقدح فيها مع أنه ذكر في أول الكتاب أنه كان يثق بما رواه فيه وكذلك استاذه علي بن إبراهيم القمي (ره) فان تفسيره مملو منه وله غلو فيه، وكذلك الشيخ أحمد بن أبي طالب الطبرسي (رضي الله عنه) فانه أيضا نسج على منوالهما في كتاب الاحتجاج. وأما الشيخ أبو علي الطبرسي فانه قال في مجمع البيان: اما الزيادة فيه فمجمع على بطلانه وأما النقصان فيه فقد روى جماعة من أصحابنا وقوم من حشوية العامة أن في القرآن تغييرا ونقصانا.
DUBA AL- TAFSIRUS SAFIY 1/ 52.
RAFIDA DON ALLAH ABIN DA MUKE BUKATA A WAJENKU SHI NE, TA YAYA ZA KU GAMSAR DA MU CEWA AQIDAR CANZA QUR'ANI BA AQIDAR RAFIDA 'YAN SHI'A BA NE, DUK DA WADANNAN MAGANGANU NA MALAMAN NAKU??
WANNAN KAWAI MUKE BUKATA.
ABU NA 2, KUNA TUHUMAR AHLUS SUNNA DA WANNAR MUMMUNIYAR AQIDA TA RUSA ADDINI, TO KU KAWO MANA MAGANGANUN MALAMAN SUNNA DAGA LITTATAFANSU, DA SUKE TABBATAR DA WANNAN AQIDA TA CANZA QUR'ANI.
DON ALLAH JAMA'A MU BI WANNAN ABIN DA MUKE BUKATA, MUTUKAR FAHIMTAR JUNA MAKE SO.
ALLAH YA GANAR DA MU.
GA WASU MAGANGANUN MANYAN MALAM RAFIDA 'YAN SHI'A DAGA LITTATAFANSU, SUNA TABBATAR DA AQIDARSU TA CANZA AL- QUR'ANI, WANDA HAKAN KARYATA ALLAH NE (SUBHANALLAH):
1 - ALMUFEED YA CE:
إن الاخبار جاءت مستفيضة عن ائمة الهدى من آل محمد صلى الله عليه وآله وسلم باختلاف القرآن وما احدثه بعض الظالمين فيه من الحذف والنقصان.
WAI RUWAYOYI MASU YAWA SUN ZO DAGA IMAMANSU DA TABBACIN SABANI A CIKIN QUR'ANI, DA ABIN DA WASU AZZALUMAI SUKA YI A CIKINSA NA SHAFE WASU AYOYI DA RAGE WASU .
DUBA AWA'ILUL MAQALAAT pg 91.
* JAMA'A WALLAHI KARYA SUKE YI WA IYALEN MANZON ALLAH (SAW), SU SUNA KAN HANYA MADAIDAICIYA NE, SABANIN WADANNAN RAFIDA 'YAN SHI'AN.
2 - HASHIMUL BAHARANIY A MUGADDIMAN TAFSIRINSA YA CE:
اعلم ان الحق الذي لا محيص عنه حسب الاخبار المتواترة وغيرها, ان هذا القرآن الذي في ايدينا قد وقع فيه بعد رسول الله شيء من التغيرات, واسقط الذين جمعوه بعده كثيرا من الكلمات والآيات.
YA CE: LALLAI GASKIYAR DA BA MAKAWA GARETA, A GWARGWADON RUWAYOYI MUTAWATIRAI DA SAURANSU, SHI NE LALLAI WANNAN QUR'ANIN DA YAKE HANUNMU WANI ABU NA CANZAWA YA FARU A CIKINSA, BAYAN MANZON ALLAH (SAW). WADANDA SUKA TARA SHI A BAYANSA SUN ZUBAR DA KALMOMI DA AYOYI MASU YAWA.
DUBA TAFSIRUL BURHAN NA AL- BAHARANIY pg 32.
* DON ALLAH JAMA'A KU DUBA YADDA WANNAN MUJRIMIN YAKE TUHUMAR FIYAYYUN SAHABBAN MANZON ALLAH (RA) DA DA CANZA QUR'ANI.
3 - KUMA DU YA CE:
وعندي في وضوح صحة هذا القول (تحريف القرآن) بعد تتبع الاخبار وتفحص الآثار, بحيث يمكن الحكم بكونه من ضرورات مذهب التشيع, وانه من اكبر مقاصد غصب الخلافة.
YA CE: A RA'AYINA, INGANCIN WANNAN MAGANA ( NA CANZA QUR'ANI) A FILI YAKE. BAYAN BIBIYAN HADISAI DA BINCIKEN RUWAYOYI, TA YADDA ZAI YIWU A YI HUKUNCIN DA CEWA, HAKAN YANA DAGA CIKIN AQIDUN MAZHABAR SHI'A, KUMA YANA DAGA CIKIN MAFI GIRMAN MANUFOFIN K'WACEN KHALIFANCI (WATON WANDA AKA YI MA aLIYU (RA).
DUBA TAFSIRUL BURHAN, pg 49.
* JAMA'A DA MA ABIN DA SU RAFIDA 'YAN SHI'A SUKE FADI, SHI NE WAI SAHABBAI SUN ZUBAR DA AYOYIN KHALIFANCIN ALIYU (RA) DAGA AL- QUR'ANI. MA'ANA, ABINDA YA SA SUKA CANZA QUR'ANIN SHI NE SABODA K'WACEN KHALIFANCIN DA SUKA YI WA ALIYU (RA).

No comments:
Post a Comment