AL- MAQREEZIY A CIKIN LITTAFINSA, (AL- KHIDAD) YA CE:
إعلم أن عيد الغدير لم يكن عيدا مشروعا، ولا عمله أحد من سالف الأمة المقتدى بهم، وأول ما عرف في الإسلام بالعراق أيام معز الدولة علي بن بويه، فإنه أحدثه في سنة اثنتين وخمسين وثلثمائة، فاتخذه الشيعة من حينئذ عيدا
DUBA 2/ 116
DUBA 2/ 116
MA'ANA: KA SANI EIDIN GADEER BA EIDI NE NA SHARI'AH BA, KUMA BABU WANI DAGA CIKIN MAGABATAN DA AKE KOYI DA SU WANDA YA YI SHI. FARKON SANINSA A MUSLUNCI A GARIN IRAQI NE, LOKACIN MU'IZZUD DAULAH ALIYU DAN BAWAIHI. SHI NE YA KIRKIRE SHI A SHEKARA TA 352, SAI 'YAN SHI'A SUKA RIKE SHI YA ZAMA MUSU EIDI.
EIDUL GADEER MUMMUNAR BIDI'A CE.
MU'IZZUD DAULAH NE YA KIRKIRI EIDUL GADEER A SHEKARA TA 352.
IBNU KASEER
YA CE:
وفي ثامن عشر ذي الحجة منها أمر معز الدولة بإظهار الزينة ببغداد وأن تفتح الأسواق بالليل كما في الأعياد، وأن تضرب الدبادب والبوقات، وأن تشعل النيران بأبواب الأمراء وعند الشرط ; فرحا بعيد الغدير - غدير خم - فكان وقتا عجيبا ويوما مشهودا، وبدعة ظاهرة منكرة.

DUBA ALBIDAYAH WAN NIHAYA 15/ 261.
MA'ANA: A RANAR 18 GA ZUL HIJJAH TA WANNAR SHEKARA (WATO 352) MU'IZZUD DAULAH YAYI UMURNI DA BAYYANA ADO A GARIN BAGADAZA, KUMA A BUDE KASUWANNI DA DADDARE, KAMAR YADDA AKE YI A SAURAN IDI, KUMA A BUGA GANGUNA DA ALGETU, KUMA A HURA WUTA A KOFOFIN SARAKUNA DA WAJEN 'YAN SANDA. SABODA FARIN CIKI DA EIDIN GADEER - GADEER KHUM -, SAI ABUN YA ZAMA LOKACI ABIN MAMAKI, KUMA YA ZAMA RANA ABIN TARUWA, KUMA YA ZAMA MUMMUNAR BIDI'A BAYYANANNIYA.
No comments:
Post a Comment