DUK WANDA YA BIBIYI ADDININ SHI'A, ZAI GA CEWA; ADDINI NE DA YA GINU A KAN K'ARYATA DUKKAN ABIN DA GASKIYARSA TA BAYYANA, ABIN DA MUTANE SUKA YI IJMA'I WAJEN GASKATA SHI, SABODA TABBATUWANSA KO TAWATURINSA, KAMAR YADDA ADDININ NASU YA GINU A KAN TABBATAR DA K'ARYAR DA K'IRK'IRANTA YA TABBATA A BISA YAK'INI TA HANYAR RIWAYA DA HANKALI.
WANDA YA SIFFANTU DA WANNAR MUMMUNAR 'DABI'A SHI NE WANDA YA FI KOWA ZALUNCI, MA'ANA; BABU AZZALUMI FIYE DA SHI.
ALLAH YA CE:
{وَمَنْ أَظْلَمُ مِمَّنِ افْتَرَى عَلَى اللَّهِ كَذِبًا أَوْ كَذَّبَ بِالْحَقِّ لَمَّا جَاءَهُ } [العنكبوت: 68]
ALLAH YA CE:
{وَمَنْ أَظْلَمُ مِمَّنِ افْتَرَى عَلَى اللَّهِ كَذِبًا أَوْ كَذَّبَ بِالْحَقِّ لَمَّا جَاءَهُ } [العنكبوت: 68]
"BABU WANDA YA FI ZALUNCI FIYE DA WANDA YA K'IRK'IRI K'ARYA MA ALLAH, KO YA K'ARYATA GASKIYA YAYIN DA TA ZO MASA".
IN KA YI NAZARI ZA KA SAMU RAFIDHA 'YAN SHI'A SUN FI KOWA SAMUN KASO MAI GIRMA A WANNAR MUGUNYAR TA'ADA, INDA SUKE MUSU DA INKARIN ABUBUWAN DA SUKE SANANNU A BISA LARURA A CIKIN ADDININ ALLAH, KUMA SUKE K'IRK'IRAN K'ARYA, SU GASKATA K'ARERAYIN DA DUK WANI MAI K'ARAMIN SANI YA SAN K'ARYA NE A BISA ITTIFAKIN MASU ILMI DA HANKALI DA ADDINI.
MISALAN WASU DAGA CIKIN GASKIYAN DA 'YAN SHI'A SUKE K'ARYATAWA:
1- INKARIN IMANIN ABUBAKAR (RA) DA UMAR (RA) DA GASKIYAR SOYAYYARSU GA MANZON ALLAH (SAW) DA TAIMAKONSA DA ADDININ DA YA ZO DA SHI DAGA WAJEN ALLAH (T).
2- MUSUN RIDDAN MUSAILAMATUL KAZZAB DA DA'AWARSA GA ANNABTA, TARE DA YAK'ARSA DA ABUBAKAR (RA) YA YI.
3- INKARIN KASANCEWAR ZAINAB (RA) DA RUQAYYA (RA) DA UMMU KULSUM (RA) 'YA'YAN MANZON ALLAH (SAW) NE, -WAI- 'YA'YAN MIJIN KHADIJA (RA) NE KAFIN ANNABI (SAW) YA AURETA.

IRIN MISALAN K'ARYAR DA SUKE GASKATAWA DA WA'DANDA SUKA K'IRK'IRA, ALHALI KOWA YA SAN K'ARYA NE KAMAR YADDA YA SAN ZAI MUTU:
1- DA'AWAR SAMUWAR NASSI A KAN IMAMANCI/ KHALIFANCIN ALIYU (RA) DA 'YA'YANSA KAI TSAYE A BAYAN ANNABI (SAW).
2- K'ARYAR UMAR (RA) YA DAKI CIKIN FATIMA (RA) HAR AKA ZUBAR MATA CIKI, DA RUSHE RUFIN GIDANTA.
3- K'ARYAR UMAR (RA) YA YI FASHIN UMMU KHULSUM 'YAR ALIYU (RA), YA AURETA DA K'ARFI.
4- DA'AWAR SAMUWAR MAHDI, WANDA YA SHIGA RAMI TUN YANA K'ARAMI.

"فهم دائما يعمدون إلى الأمور المعلومة المتواترة ينكرونها، وإلى الأمور المعدومة التي لا حقيقة لها يثبتونها."
"SU A KULLUM, SUNA 'DAUKAR ABUBUWAN DA SANANNU NE MUTAWAIRAI SAI SU K'ARYATASU, SAI KUMA SU 'DAUKI ABUBUWAN DA BABU SU KWATA - KWATA A DUNIYA, WA'DANDA BA SU DA HAK'IK'A SAI SU TABBATAR DA SU".
K'ARYATA GASKIYA DA GASKATA K'ARYA SHI NE TUSHEN ADDININ SHI'A.
No comments:
Post a Comment