HADISIN KHALIFOFI 12 HADISI NE DA YA ZAMA BABBAR SHUBUHA GA RAFIDHA 'YAN SHI'A, HAR MA SABODA SHI NE AKA SAMU SHI'A IMAMIYYA ISNA ASHARIYYA, WATO SHI'A MASU DA'AWAR BIN IMAMAI 12. AMMA IN KA TAMBAYESU INA DALILI A KAN WA'DANNAN IMAMAI 12 NAKU?
SAI SU AMBATA MAKA WANNAN HADISI NA JABIR BN SAMURA (RA) WANDA BUKHARI DA MUSLIM SUKA RUWAITO SHI KAMAR HAKA:
ANNABI (SAW) YA CE:
«لا يزال هذا الدين عزيزا منيعا إلى اثني عشر خليفة»، فقال كلمة صمنيها الناس، فقلت لأبي: ما قال؟ قال: «كلهم من قريش»
"WANNAN ADDINI BA ZAI GUSHE BA YANA DA IZZA DA KARIYA HAR ZUWA A SAMU KHALIFOFI GOMA SHA BIYU (12)", SAI YA FA'DI WATA KALMA DA MUTANE SUKA KURMANTAR DA NI DAGA GARETA, SAI NA CE WA BABANA: ME YA CE: SAI YA CE: "DUKKANSU DAGA QURAISHAWA SUKE".
WANNAN HADISI YANA NUNI NE GA TSAWON LOKACIN DA ADDINI ZAI ZAMA MAI K'ARFI DA 'DAUKAKA, SHI NE A LOKACIN MULKI KHALIFOFI GUDA 12, A BAYANSA.
TO, IN MUN DUBA TARIHI ZA MU GA LOKACIN DA MUSLUNCI YA FI K'ARFI DA 'DAUKAKA SHI NE ZAMANIN KHALIFANCIN WA'DANNAN KHALIFOFI QURAISHAWA MASU ZUWA KAMAR HAKA:
1 - ABUBAKAR AL- SIDDIQ (RA).
2 - UMAR AL- FARUQ (RA).
3 - USMAN BIN AFFAN (RA).
4 - ALIYU BIN ABI DALIB (RA).
5 - MU'AWIYA BIN ABI SUFYAN (RA).
6 - YAZEEDU BIN MU'AWIYA (RH).
7 - ABDULMALIK BIN MARWAN (RH).
8 - AL- WALEED BIN ABDILMALIK (RH).
9 - SULAIMAN BIN ABDILMALIK (RH).
10 - UMAR BIN ABDIL'AZEEZ (RH).
11 - YAZEED BIN ABDILMALIK (RH).
12 - HISHAM BIN ABDILMALIK (RH).
WA'DANNAN SU NE KHALIFOFIN DA ADDINI YA ZAMA MAI K'ARFI DA IZZA A ZAMANINSU, WANDA HAR SAI DA FA'DIN DAULAR MUSLUNCI YA ISA TA GABAS TUN DAGA CHINA HAR ZUWA FARANSA TA YAMMA A ZAMANIN HISHAM BN ABDILMALIK (RA), AMMA KUMA TUN DAGA BAYAN RASUWARSA DAULAR MUSLUNCI TA FARA KOMAWA BAYA, HAR ABIN YA LALACE.
KUMA DUKKANSU WA'DANNAN KHALIFOFI 12 QURAISHAWA NE.
SABODA HAKA WA'DANNAN AKE NUFI A CIKIN HADISIN, SABODA DUKA SUN YI KHALIFANCI, NA SHUGABANCI DA MULKI, SABODA DA MA KHALIFOFI MASU MULKI AKE AKE NUFI, BA KHALIFOFI MARASA MULKI BA.
DALILI A KAN HAKA SHI NE; ABIN DA BABBAN MALAMIN SHI'A ABU JA'AFAR AL- SADUK, MUH'D BN ALIY BN BABAWAIHI AL- QUMIIY YA RUWAITO DA ISNADINSA KAMAR HAKA:
حدثنا أحمد بن الحسن القطان قال: حدثنا أبو على محمد بن على بن اسماعيل المروزى بالرى قال: حدثنا الفضل بن عبد الجبار المروزى قال: حدثنا على بن الحسن يعنى ابن شقيق قال: حدثنا الحسين بن واقد قال: حدثني سماك بن حرب عن جابر بن سمره قال: اتيت النبي صلى الله عليه وآله فسمعته يقول: ان هذا الامر لن ينقضى حتى يملك اثنا عشر خليفه فقال كلمه خفيه فقلت لابي: ما قال؟ فقال: قال: كلهم قريش.
الخصال - (1 / 485)، عيون أخبار الرضا (ع) (2 / 51)
A TASA RIWAYAR SAI YA CE:
ان هذا الامر لن ينقضى حتى يملك اثنا عشر خليفه
"WANNAN AL'AMARI BA ZAI GUSHE BA HAR SAI KHALIFOFI GUDA 12 SUN YI MULKI".
* KA LURA DA KYAU, CEWA YA YI:
حتى يملك
"HAR SAI SUN YI MULKI".
SABODA HAKA MU ABIN DA MUKE TAMBAYA 'YAN SHI'A SHI NE; MUN SAN CEWA RAFIDA 'YAN SHI'A SUNA KAFA HUJJA DA WANNAN HADISIN A KAN IMAMANSU 12 DA SUKA YI IMANI DA SU, TO SHIN A CIKIN IMAMAN SHI'A GUDA 12, SU WANENE SUKA YI SHUGABANCI NA MULKI??!
IN MUN DUBA ZA MU GA CEWA; ALIYU (RA) NE KAWAI YA YI MULKI, SAI 'DANSA HASSAN (RA), SHI MA BA CIKAKKEN MULKI YA YI BA.
DON HAKA SU SHI'A KHALIFOFI SUKE DA SHI KO KUMA IMAMAI??!
IN IMAMAI 12 NE, TO INA DALILI A KAN WA'DANNAN IMAMAI NAKU GUDA 12, A INA KUKA SAMOSU??!

No comments:
Post a Comment