HA'DIN KAI KALA 2:
1. HA'DIN KAI NA ADDINI: SHI NE MUTANE SU HA'DA KAI SU YI RIK'O DA IGIYAR ALLAH (AL- QUR'ANI DA SUNNAR MANZONSA), KOWA YA JEFAR DA AQIDARSA A HA'DU A RIK'E AQIDA GUDA 'DAYA KAWAI; AQIDAR AL- QUR'ANI DA SUNNA A BISA FAHIMTAR SAHABBAI DA TABI'AI.
2. HA'DIN KAI NA ZAGON K'ASA MA ADDINI: SHI NE HA'DA KAN MASU AQIDU DABAN - DABAN BA TARE DA NUNA MUNIN WATA AQIDA BA. KAWAI A BAR KOWA YA RIK'E AQIDARSA, KAR A SOKI AQIDAR KOWA, KOMIN MUNINTA, A BAR KOWA YA CI KARENSA BABU BABBAKA A QIDARSA.
TO WANNAN NA 2 SHI NE RA'AYIN 'YAN IKHWAN. DON HAKA WANNAN KIRA NE ZUWA GA 'BARNA, DA HA'DA K'ARYA DA GASKIYA. A YAU A NIGERIA 'YAN SHI'A 'BANGAREN GWAGWARMAYA SUN K'WARE WAJEN YIN AMFANI DA WANNAN SALO DON YAUDARAR MUTANE SU SHIGAR DA SU SHI'A. SHI YA SA DUK SHEKARA SUKE YIN WASU TARUKA NA SATI 'DAYA MAI SUNA (SATIN HA'DIN KAI). KUMA SHI YA SA SUKE TA ZIYARCE - ZIYARCE ZUWA GA SHEHUNAN 'DARIK'A, DUK SABODA WANNAR MANUFA.
** SABODA HAKA MU NA FARKON MUKE SO, KUMA MUKE KIRA ZUWA GARE SHI, BA NA BIYUN BA. SABODA NA BIYUN K'OK'ARI NE NA HA'DA WUTA DA AUDUGA, KO HA'DA RUWA DA WUTA A KWANO 'DAYA.
ALLAH YA HA'DA KAN MUSULMAI A KAN IGIYAR ALLAH; SUNNAR MANZON ALLAH.

No comments:
Post a Comment