MALAM SHI'A SUKA CE:
الإمامة لطف، واللطف واجب على الله تعالى
IMAMA LU'DUFI (RAHAMA) CE, LU'DUFI KUWA WAJIBI NE A KAN ALLAH.
DUBA "AL- NUKATU LI'ITIQADIYYAH" NA MUFID 35.
TUSHEN WANNAN DALILI NA 'YAN SHI'A SUN 'DAUKO SHI NE DAGA MU'UTAZILAWA, RESHE NE NA MAS'ALAR "AL- TAHSINU WAL - TAQBIHUL AQLIY", MA'ANA; MAS'ALAR KYAUTATA ABU A SHARI'A KO MUNANA SHI DOGARO DA HANKALI KAFIN NASSI YA ZO.
DON HAKA ABIN DA 'YAN SHI'A SUKA YI A NAN SHI NE WAJABTA MA ALLAH WANI ABU DOGARO DA HANKALI. FARKON WANDA YA FARA K'IRK'IRO WANNAN RA'AYI SHI NE JAHAM 'DAN SAFWAN, KAMAR YADDA SHARASTANIY YA TABBATAR DA HAKA A CIKIN LITTAFINSA "AL- MILALU WAL- NIHAL". SHI YA K'IRK'IRI QA'ADAR:
إيجاب المعارف بالعقل قبل ورود الشرع
RADDI GA MAGANAR 'YAN SHI'A:
DA ACE; LU'DUFI WAJIBI NE A KAN ALLAH A HANKALCE, DA BA A SAMU WANI KAFIRI KO FASIK'I A BAYAN K'ASA BA, SABODA SHIRYAR DA SU YANA DAGA CIKIN LU'DUFI. DON HAKA IN LU'DUFIN IMAMANCI WAJIBI NE A KAN ALLAH, TO LU'DUFIN SHIRYAR DA KAFIRAI DA FASIK'AI MA WAJIBI NE A KAN ALLAH. IN WANNAN BA WAJIBI BA NE, TO WANCAN MA BA WAJIBI BA NE. IN ALLAH BAI YI WANNAN BA, TO BA DOLE YA YI WANCAN BA, KUMA SHI YA SA BAI YI BA.
* TO 'YAN SHI'A MASU WAJABTA MA ALLAH LU'DUFIN IMAMANCI, DON ME YA SA BA KU WAJABTA MASA LU'DUFIN SHIRYAR DA KAFIRAI DA FASIK'AI, DON KAR SU MUTU SU SHIGA WUTA?!

No comments:
Post a Comment