DUK DA CEWA WAJIBI NE ANA YIN GARGADI DA TUNATARWA MA AL'UMMAR MUSULMI A KAN DUK WANI LAMARI DA 'YAN BIDI'A DA SON RAI ZA SU ZO DA SHI SUNA AIKATAWA A TSAKANIN AL'UMMAR MUSULMI, SABODA HAKAN ZAI IYA BATA WA MUSULMI ADDININSU DA AL'ADUNSU. BA DON WANNAN BA DA BABU BUKATAR MU YI MAGANA A KAN BIDI'AR 'YAN HARKA MAI SUNA "TATTAKI ZUWA ZARIA".
SABODA KOWA YA SANI WANNAN ABIN RAFIDHA 'YAN SHI'A 'YAN HARKA SUKE YI NA TAFIYAR KAFA TA BAUTA TA SHIRKA MA ALLAH WANDA SUKA KIRA SHI DA SUNAN "TATTAKI", YA SABA MA FI'DIRA DA HANKALI DA TUNANI DA DUKKAN ADDINAI DA SHARI'O'I DA AL'ADU DA ABIN DA AKE IYA RISKANSA TA HANYAR GABOBIN RISKAN ABUBUWA.
DON KA TABBATAR DA WANNAN SHI YA SA 'YAN SHI'A MASU KWATANTA BIN TSARIN SHI'ANCI DA BIN JAGORANCIN SHI'A NA DUNIYA SUKA YI TIRRR, TARE DA ALLAH WADAI DA ABIN DA SU WADANNAN 'YAN HARKA MABIYA ZAGZAGI SUKE YI NA BARNA A BAYAN KASA DA SUNAN SHI'ANCI.
YANZU A WANE ADDINI NE A KA HALALTA TAFIYA DON BAUTAR WANI MUTUM DA YAKE ZAUNE A WANI GARI, KAMAR ZARIA KO MAKAMANCINTA?
WANI HANKALI NE ZAI YARDA DA YIN DOGUWAR TAFIYA TA KWANA - DA - KWANAKI A KAFA A WANNAN ZAMANI DA DUKKAN ABABEN HAWA NA TAFIYE - TAFIYE IRIN JIRGIN SAMA DA NA KASA DA NA RUWA DA MOTA DA BABUR DA KEKE SUKA GAMA KAMMALA?
A WACE AL'ADA CE TA YARDA KA FITAR DA YARA DA MATA SU YI IRIN WANNAR DOGUWAR TAFIYA A KAFA A CIKIN JEJI TSAWON KWANA - DA KWANAKI ANA TAFIYAR DARE DA RANA?!
DUK MAI HANKALI YA SAN CEWA; WANNAN HAUKA NE BARE KUMA MAI ADDINI. WANNAN YA SA HATTA 'YAN SHI'A DA SUKE KWATANTA BIN SHI'ANCIN A BISA BIN MARJA'IYYA, WADANDA AKE MA LAKABI DA 'YAN COMMERCIAL SUKA YI TIR DA ALLAH WADAI TARE DA TOFIN ALLAH YA TSINE MA WANNAN TAFIYA TA SHIRKA DA BAUTAN ZAGZAGI A GURIN DA SUKA WARE DON YIN BAUTAR WANDA SUKE KIRA DA "HUSAINIYYA" A CIKIN GARIN ZARIA.
A TAKAICE DAI, 'YAN SHI'A COMMERCIAL SUN YI ALLAH WADAI DA WANNAR BIDI'A TA SHIRKA DA 'YAN SHI'A 'YAN HARKA SUKE YI TA TATTAKI ZUWA ZARIA A NIGERIA. WANNAN KAWAI YA ISA YA ZAMA CEWA; WANNAN ABIN DA 'YAN HARKA SUKA KIRKIRA BA SHI'ANCI BA NE, BARE KUMA YA ZAMA ADDINI. KUMA SU 'YAN HARKAN A MATSAYIN 'YAN BIDI'A SUKE A WAJEN 'YAN SHI'A NA GASKE, MABIYA KHAMNA'I DA MARJI'AN SHI'A NA DUNIYA WADANDA DUNIYAR SHI'ANCI TA YARDA DA SU A MATSAYIN JAGORORIN SHI'A NA DUNIYA BAKI DAYA.

No comments:
Post a Comment