IN KA LEKA LITTAFAN MALAMAN SHI'A ZA KA GA CEWA; WANNAR IMAMA TASU TA WUCE DUK INDA MUSULMI YAKE TSAMMANI, DON IN KA DUBA ZA KA GA CEWA; ITA WANNAR IMAMA TA RAFIDHA 'YAN SHI'A TA WUCE ADDININ MUSLUNCI SABODA GIRMAN MATSAYINTA.
GA BAYANIN MATSAYIN NATA KAMAR HAKA:
1- IMAMA ITA CE RUKUNIN ADDINI MAFI GIRMA, DON HAKA TA FI IMANI DA ALLAH DA MANZANNINSA DA LITTATAFANSA A WAJENSU.
AL- HILLIY ALHASAN BN YUSUF AL- MUDAHHAR YA CE:
إن الإمامية عندنا من جملة ما هو أعظم أركان الدين، وإن الإيمان لا يثبت بدونها
-WAI- "LALLAI IMAMA A WAJENSU TANA CIKIN ABUBUWAN DA SU NE RUKUNNAN ADDINI MAFI GIRMA, KUMA IMANI BA YA TABBATA IN BABU ITA IMAMAR".
DUBA ALFAINI SHAFI NA: 46.
* TA YIWU WANI ZAI CE AI ABIN BAI FITO FILI BA, TO GA INDA YA FASSARA WACCAR MAGANA TASA TA FILI MA KOWA BABU TAQIYYA, INDA YA CE:
إن النبي صلى الله عليه وآله لم يخرج من الدنيا حتى صار أمر الدين كاملا قال الله تعالى: "اليوم أكملت لكم دينكم وأتممت عليكم نعمتي". والإمامة أعظم أركان الدين، وهذا يقتضي أن أمر الإمامة قد تم قبل وفاته، والأحكام التي قد ثبتت في زمانه عليه الصلاة والسلام قد نص عليها قطعا خصوصا في ما هو أعظم أركان الدين.
DUBA ALFAINI SHAFI NA: (366).
* KA DUBA WANNAR MAGANA TASA YA CE:
والإمامة أعظم أركان الدين
-WA- "IMAMA CE RUKUNIN ADDINI MAFI GIRMA (TAFI DUKKAN RUKUNNAN ADDINI GIRMA)".
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UNA!!!
INA IMANI DA ALLAH DA MANZANNINSA DA LITTATAFAN NASA?!!!
2- DUKKAN AIYUKAN IBADA BA SA INGANTA SAI DA YIN IMANI DA IMAMAR 'YAN SHI'A.
AL- MAJLISIY A CIKIN BIHARU YA KULLA BABI YA CE:
(باب) * (انه لا تقبل الاعمال الا بالولاية)
"BABI: BA A KAR'BAN AIYUKAN BAWA SAI TARE DA IMANI DA WILAYAR (IMAMAR) IMAMAI".
SAI KUMA YA CE:
واعلم أن الامامية أجمعوا على اشتراط صحة الاعمال و قبولها بالايمان الذي
من جملته الاقرار بولاية جميع الائمة عليهم السلام وإمامتهم، والاخبار الدالة عليه متواترة بين الخاصة والعامة.
"KA SANI CEWA; 'YAN SHI'A IMAMIYYA (RAFIDHA) SUN YI IJMA'I (ITTIFAQI GABA DAYANSU) A KAN SHAR'DANTA INGANCIN AIYUKA DA KAR'BANSU DA YIN IMANI, WANDA YANA DAGA CIKIN IMANIN, YIN IMANI DA WILAYAR DUKKAN IMAMAI (AS) DA IMAMANCINSU. HADISAI DA SUKE NUNI A KAN HAKA MUTAWATIRAI NE A WAJEN 'YAN SHI'A DA AHLUS SUNNA".
DUBA BIHARUL ANWAR 27/ 166 - 167.
3. WANDA YA YI INKARIN IMAMA SHI KAFIRI NE.
AL- SADUQ YA CE:
واعتقدنا فيمن جحد إمامة أمير المؤمنين علي بن أبي طالب والأئمة من بعده - عليهم السلام - أنه بمنزلة من جحد نبوة جميع الأنبياء.
واعتقادنا فيمن أقر بأمير المؤمنين وأنكر واحدا من بعده من الأئمة أنه بمنزلة من أقر بجميع الأنبياء وأنكر نبوة محمد صلى الله عليه وآله وسلم.
"AQIDARMU GAME DA WANDA YA YI INKARIN IMAMAR AMIRUL MUMININA ALIYU BN ABI DALIB DA IMAMAI A BAYANSA YANA MATSAYIN WANDA YA YI INKARIN ANNABTAR DUKKAN ANNABAWA NE.
HAKA AQIDARMU GAME DA WANDA YA YI IMANI DA IMAMAR ALIYU BN ABI DALIB, AMMA YA YI INKARIN 'DAYA DAGA CIKIN IMAMAI A BAYANSA, YANA MATSAYIN WANDA YA YI IMANI DA DUKKAN ANNABAWA AMMA KUMA SAI YA YI INKARIN ANNABTAR ANNABI MUHAMMAD (SAW)"
DUBA AL- LI'ITIQADA~T FI DINIL IMAMIYYA NA SADUQ SHAFI NA: (104), DA BIHARUL ANWAR 8/ 365 - 366, 27/ 61, 29/ 31.
* A TAKAICE DAI DUK WANDA BAI YARDA DA WANNAR IMAMA BA SHI KAFIRI NE.
AL- MAJLISIY YA KAWO AYA A CIKIN BIHARU KAMAR HAKA:
مثل الذين كفروا بربهم أعمالهم كرماد اشتدت به الريح في يوم عاصف لا يقدرون مما كسبوا على شئ
SAI YA CE:
حكم الله تعالى في الاية الاولى بكون أعمال الكفار باطلة، والاخبار
المستفيضة وردت باطلاق الكافر على المخالفين لانكارهم النصوص على الائمة عليهم السلام.
"A CIKIN AYAR ALLAH YA HUKUNTA KASANCEWAR AIYUKAN KAFIRAI 'BATACCE NE, HADISAI MASU YAWA SUN ZO SUNA KIRAN MUKHALIFINA (AHLUS SUNNA) DA SUNAN KAFIRI, SABODA SUN YI INKARIN NASSOSHI DA SUKA ZO A KAN IMAMAI".
DUBA BIHARUL ANWAR 27/ 166.
* TO FA KA JI!!!
A TAKAICE DAI IN KAI BA 'DAN SHI'A BA NE TO KAI KAFIRI NE A WAJENSU.
WANNAN SHI NE SHI'ANCI:
* IMAMA TAFI IMANI DA ALLAH MATSAYI.
* WANDA BA 'DAN SHI'A BA KAFIRI NE.

No comments:
Post a Comment