AL- KHADIBUL BAGDADIY A CIKIN LITTAFINSA "TARIKHU BAGDAD" YA RUWAITO DAGA MUHAMMAD BN ABDIRRAHMAN YA CE:
كان رجل بالكوفة يقول: عثمان بن عفان كان يهوديا. فأتاه أبو حنيفة فقال: أتيتك خاطبا. قال: لمن؟ قال: لابنتك رجل شريف غني بالمال، حافظ لكتاب الله سخي يقوم الليل في ركعة، كثير البكاء من خوف الله. قال: في دون هذا مقنع يا أبا حنيفة. قال: إلا أن فيه خصلة. قال: وما هي؟ قال يهوديا. قال: سبحان الله! تأمرني أن أزوج ابنتي من يهودي؟ قال: لا تفعل. قال: لا. قال: فالنبي صلى الله عليه و سلم زوج ابنتيه من يهودي. قال: استغفر الله أني تائب إلى الله عز و جل
YA CE:
"WANI MUTUMI A GARIN KUFA (A KASAR IRAQI) YA KASANCE YANA CEWA: USMAN BN AFFAN (RA) BAYAHUDE NE. KAWAI SAI AL- IMAMU ABU HANIFA (R) YA ZO WAJENSA, SAI YA CE: NA ZO NEMAN AURE A WAJENKA.
SAI MUTUMIN YA CE: MA WA?
SAI ABU HANIFA YA CE: NEMAN 'YARKA GA WANI MUTUM MAI MATSAYI, MAI DUKIYA, MAHADDACIN AL- QUR'ANI, KUMA MAI KYAUTA, YANA SALLATAR DARE A RAKA'A DAYA, KUMA YANA DA YAWAN KUKA SABODA TSORON ALLAH.
SAI MUTUMIN YA CE: YA ABU HANIFA, AI IN AN SAMU WANDA BAI KAI WANNAN BA MA, YA GAMSAR.
SAI ABU HANIFA YA CE: SAI DAI FA YANA DA WATA DABI'A GUDA DAYA.
SAI MUTUMIN YA CE: WACE IRIN DABI'A CE HAKA?
SAI ABU HANIFA YA CE: MUTUMIN BAYAHUDE NE.
SAI MUTUMIN YA CE: SUBHANALLAH! YANZU ZA KA ZO KA UMURCENI DA AURAR DA 'YATA GA BAYAHUDE (KAFIRI)?! KAR KA YI MINI HAKA.
SAI ABU HANIFA YA CE: A'A, ZAN YI MAKA MANA, SABODA AN SAMU ANNABI (SAW) YA AURAR DA 'YARSA MA BAYAHUDE.
KAWAI SAI MUTUMIN YA CE: ASTAGFIRULLAH! YA ALLAH NA TUBA KA YAFENI".
DUBA "TARIKHU BAGDAD" 13/ 364.
(WATO NAN DA NAN SAI MUTUMIN YA FAHIMCI CEWA; A HANKALCE; INDA SAYYIDINA USMANU (RA) BAYAHUDE NE KAFIRI, TO BABU YADDA ZA AYI ANNABI (SAW) YA AURAR MASA 'YARSA RUQAYYA (RA), KAI BAYAN TA MUTU YA KARA MASA UMMU KULSUM (RA), KAI BAYAN TA MUTU YA CE: DA MUNA DA TA UKU DA MUN AURAR MAKA).
ANYA, ANNABI (SAW) ZAI YI WANNAN KARAMCI DA 'YA'YANSA NA CIKINSA, JININSA, TSATSONSA MA KAFIRI BAYAHUDE??!
KAI, HANKALI BA ZAI TABA YARDA DA WANNAN BA!!
KAWAI MUTUMIN ABU HANIFA SAI YA FAHIMCI WA'AZI ABU HANIFA (R) YA YI MASA, NAN DA NAN YA TUBA, YA NEMI GAFARAR UBANGIJI, YA FITA DAGA WANNAN MUMMUNAN TAFARKI DA YA SABA MA FI'DIRA DA SHARI'A DA HANKALI.
* KUKAN KURCIYA JAWABI NE, MAI HANKALI SHI KE GANEWA!

No comments:
Post a Comment