'YAN SHI'A SUKA CE: IMAMA LU'DUFI CE (TAUSIYI CE) DA RAHAMAR ALLAH GA BAYINSA. SABODA HAKA WAJIBI NE A KAN ALLAH YA YI RAHAMA GA BAYINSA YA NA'DA IMAMI A KOWANE ZAMANI DON KAR SU 'BATA A RASHIN NA'IBIN ANNABI (SAW). DON HAKA BABU YADDA ZA AYI A RASA IMAMI A KOWANE LOKACI.
AMMA KUMA A GEFE GUDA SUNA CEWA; IMAMIN WANNAN ZAMANI, IMAMI NA KARSHE; AL- MAHDIY MUHAMMAD BN HASSAN, YA FA'DA RAMI BAYAN RASUWAN MAHAIFINSA, A LOKACIN YANA 'DAN SHEKARA 2, KO 3, 5, KO MAKAMANCIN HAKA. TO KA GA IRIN WANNAN YARO MARAYA NE, A BISA NASSIN AL- QUR'ANI. WAJIBI NE A RIK'E MASA DUKIYARSA HAR SAI YA YI HANKALI. KUMA WAJIBI NE A SAMU WANI CIKIN DANGINSA YA RENE SHI, IN KUMA YA CIKA SHEKARA 7 SAI A UMURCE SHI DA YIN TSARKI DA SALLAH.
TO, KOWA YA SANI CEWA; YARON DA BAI FARA ALOLA DA SALLA BA, KUMA YANA KARKASHIN KULAWAR MAI RENONSA, KUMA WANDA AKE KULA MASA DA DUKIYARSA DA NASSIN AL- QUR'ANI, DA ACE YANA NAN KOWA YANA GANINSA DA IDONSA DA BA ZAI TA'BA ZAMA IMAMI SHUGABAN MUMINAI BA A YANA CIKIN WANNAN HALIN. TO INA KUMA IN AN CE; KWATA - KWATA BABU SHI WANNAN YARO, KO KUMA YA 'BATA A CIKIN RAMI LOKACI MAI TSAWO, DUKA BA YA NAN?!
* SHIN INA LU'DUFI DA RAHAMAR ALLAH A NAN?
IMAMI YA 'BUYA BABU WANDA YA AMFANA DA SHI, BARE SHUGABANCINSA?!
SABODA KOWA YA SANI; MACE IDAN WALIYYINTA BA YA NAN, TO SHUGABA ZAI IYA AURAR DA ITA, KO KUMA WANI WALIYYIN NATA DABAN WANDA KE KASA DA WANCAN, SABODA KADA A RASA MASLAHAR AURE GA WANNAR MATA A DALILIN RASHIN WALIYYINTA MAFI KUSA, TO IN HAKA NE, TA YAYA ZA A RATAYA MASLAHAR AL'UMMA GABA 'DAYANTA GA WANI YARO 'BATACCE A CIKIN RAMI, SHEKARA ARU - ARU?!
* INA LU'DUFI DA RAHAMAR ALLAH SUKE A NAN??!!!!
NI DAI A GASKIYA HANKALI YA KASA FAHIMTAR WANNAR IMAMA TA 'YAN SHI'A!!
'DAN UWA, KAI KUMA FA?

No comments:
Post a Comment