RAFIDHA 'YAN SHI'A SUN DA'DE SUNA DA'AWAR SAMUWAR "NASSI" A KAN IMAMANCIN IMAMANSU GUDA 12, WANDA SHI NE TUSHEN ADDINI A WAJENSU, KUMA DUK WANDA BAI YI IMANI DA WANNAN IMAMANCI BA TO SHI KAFIRI NE.
TO ABIN TAMBAYA A NAN SHI NE:
WA YA FARA DA'AWAR SAMUWAR NASSI A KAN IMAMANCIN ALIYU (RA)?!
KUMA YAUSHE AKA FARA YIN WANNAR DA'AWA??!
KUMA WA'DANNE MATSALALOLI WANNAR DA'AWA TA SAMUWAR NASSI A KAN IMAMANCI TA FISKANTA TUN DAGA FARKONTA HAR ZUWA YAU???!
KU BIYOMU A HANKALI DON JIN AMSOSHIN WA'DANNAN TAMBAYOYI.
BAYAHUDE ABDULLAHI 'DAN SABA'I SHI NE FARKON WANDA YA FARA RAYA CEWA AKWAI "NASSI" A KAN IMAMANCIN ALIYU (RA), KUMA YA YA'DA WANNAN RA'AYI NASA, YA TABBATAR DA CEWA; IMAMA WANI MATSAYI NE NA ALLAH, WANDA BA YA HALATTA A SAMAR DA SHI TA HANYAR ZA'BE DA MUTANE ZA SU YI, SABODA LAMARI NE A HANUN ALLAH KAWAI, SHI YAKE NA'DA WANDA YA CANCANTA, MUTUM MA'ASUMI, KUMA WANNAN MUTUM SHI NE ALIYU (RA). DAGA NAN HAR WANNAN RA'AYI YA ISA KUNNUWAN 'YAN SHI'A, DAGA NAN SUKA FARA GULUWWI A KAN ALIYU (RA).
AL- KASSHIY YANA TARJAMAR BAYAHUDE 'DAN SABA'I SAI YA CE:
وكان أول من شهر بالقول بفرض امامة علي وأظهر البرائة من أعدائه وكاشف مخالفيه وكفرهم، فمن هيهنا قال من خالف الشيعة أصل التشيع والرفض مأخوذ من اليهودية.
رجال الكشي - (108-109)
"IBNU SABA'I YA KASANCE SHI NE FARKON WANDA YA YA'DA CEWA; AN FARLANTA IMAMANCIN ALIYU (RA) DA NASSI, KUMA YA BAYYANA BARRANTA DAGA MAK'IYANSA, KUMA YA TONA ASIRIN WA'DANDA SUKA SABA MASA, KUMA YA KAFIRTASU. DAGA NAN NE WA'DANDA SUKA SA'BA MA SHI'A SUKA CE: TUSHEN SHI'ANCI DA RAFIDHANCI AN 'DAUKO SHI NE DAGA YAHUDANCI".
TO A FARKO SAI 'YAN SHI'AR SUKA FARA DA'AWAR CEWA: ANNABI (SAW) YA NASSANTA ALIYU (RA) NE KAWAI A MATSAYIN IMAMI, SA'ANNAN KUMA SHI ALIYU (RA) SHI ZAI NASSANTA IMAMI A BAYANSA, DAGA NAN KUMA KOWANE IMAMI SHI ZAI NASSANTA NA BAYANSA YA YI MASA WASIYYAR IMAMANCIN HAR ZUWA TASHIN QIYAMA.
AL- SAFFAR (YANA DAGA CIKIN SAHABBAN HASANUL ASKARIY) YA RUWAITO A CIKIN BASA'IRUD DARAJAAT:
عن ابى عبدالله عليه السلام قال ان الامام يعرف الامام الذى من بعده فيوصى اليه.
"DAGA ABU ABDILLAH (AS) YA CE: IMAMI YA SAN IMAMIN DA ZAI ZO A BAYANSA, SAI YA YI MASA WASIYYA".
KULAINIY YA RUWAITO:
عن أبي عبدالله عليه السلام قال: لا يموت الامام حتى يعلم من يكون من بعده فيوصي [إليه].
الكافي الكليني - (1 / 277)
"DAGA ABU ABDILLAH (AS) YA CE: IMAMI BA YA MUTUWA HAR SAI YA SAN IMAMIN DA ZAI ZO A BAYANSA, SAI YA YI MASA WASIYYA".
TO SAI IMAMANCIN YA KOMA GA HASSAN (RA) BAYAN ALIYU (RA), BAYANSA KUMA SAI YA DAWO GA HUSSAINI (RA), DUKA TA HANYAR WASIYYA.
SAI DAI MATSALAR DA AKA SAMU ITA CE; AN KASHE HUSAINI (RA) ALHALI BAI YI WASICCI MA KOWA DAGA CIKIN 'YA'YANSA MAZA BA, SAI YA YI WASIYYA MA 'YARSA FATIMA.
KULAINIY YA RUWAITO:
عن أبي الجارود، عن أبي جعفر عليه السلام قال: لما حضر الحسين عليه السلام ما حضره، دفع وصيته إلى ابنته فاطمة ظاهرة في كتاب مدرج، فلما أن كان من أمر الحسين عليه السلام ما كان، دفعت ذلك إلى علي بن الحسين عليهما السلام، قلت له: فما فيه - يرحمك الله -؟ فقال: ما يحتاج إليه ولد آدم منذ كانت الدنيا إلى أن تفنى.
الكافي الكليني - (1 / 304)
"DAGA ABUL JARUD, DAGA ABU JA'AFAR (AS) YA CE: LOKACIN DA ABIN DA YA SAMU HUSAINI (RA) YA ZO MASA (SHAHADA), SAI YA MIK'A WASIYYARSA GA 'YARSA FATIMA A BAYYANE A CIKIN WATA TAKARDA WACCE TAKE A SAKAYE. A YAYIN DA ABIN DA YA FARU NA KASHE HUSAINI (RA) YA FARU, SAI TA MIK'A WASIYYAR MA ALIYU BN HUSAIN (AS). SAI NA CE MASA: MENENE A CIKINSA ALLAH YA YI MAKA RAHAMA? (ABUL JARUD YA TAMBAYI ABU JA'AFAR), SAI YA CE: DUKKAN ABIN 'DAN ADAM YAKE BUK'ATA TUN DAGA FARKON DUNIYA HAR ZUWA LOKACIN DA ZA TA K'ARE".
TO DAGA NAN SAI AKA SAMU 'YAN SHI'A KISANIYYA SUN CE: A'A BA SU YARDA BA, SU A WAJENSU IMAMANCIN YA KOMA KAN MUHAMMAD BINUL HANAFIYYA NE (SHI MA 'DAN SAYYIDINA ALIYU (RA) NE). TO A NAN SAI AKA SAMU MATSALA, ABIN DA YA SA DOLE SHI'A IMAMIYYA SU NEMO WANIN DALILIN KUMA, BAYAN NASSI.
TO A NAN DAI SAI LAMARIN SHI'A IMAMIYYA YA TABBATA A KAN TAK'AITA IMAMANCI A ZURRIYAR HUSSAINI (RA) KAWAI, BAN DA ZURRIYAR HASSAN (RA), SABODA LAIFIN DA SHI HASSAN (RA) YA YI MUSU NA YIN SULHU DA MU'AWIYA (RA) DA MIK'A MASA KHALIFANCI.
AL- AYYASHIY YA RUWAITO:
عن حمران عن أبى جعفر عليه السلام قال: قلت له: يا ابن رسول الله صلى الله عليه وآله
زعم ولد الحسن عليه السلام أن القائم منهم وأنهم أصحاب الأمر، ويزعم ولد ابن الحنفية
مثل ذلك ، فقال : رحم الله عمي الحسن عليه السلام لقد غمد الحسن عليه السلام أربعين ألف سيف
حين أصيب أمير المؤمنين عليه السلام، وأسلمها إلى معاوية. ومحمد بن علي سبعين ألف سيف
قاتله، لو خطر عليهم خطر ما خرجوا منها حتى يموتوا جميعا، وخرج الحسين
صلوات الله عليه فعرض نفسه على الله في سبعين رجلا من أحق بدمه منا، نحن والله أصحاب الامر، وفينا القائم، ومنا السفاح والمنصور، وقد قال الله : ( ومن قتل
مظلوما فقد جعلنا لوليه سلطانا ) نحن أولياء الحسين بن على عليهما السلام وعلى
دينه .
تفسير العياشى - (2 / 291)، بحار الأنوار - العلامة المجلسي - (29 / 452 – 453)
"DAGA HUMRANA, DAGA ABU JA'AFAR (AS) YA CE: NA CE MASA: YA KAI 'DAN MANZON ALLAH , ZURRIYAR HASSAN (RA) SUNA RAYA CEWA; -WAI- MAHDIY A CIKINSU ZAI FITO, KUMA SU NE MA'ABOTA IMAMANCI. HAKA ZURRIYAR MUHAMMAD BINUL HANAFIYYA MA SUKE CEWA. SAI YA CE: ALLAH YA YI RAHAMA GA BAFFANA HASSAN (AS), HAK'IK'A HASAN (AS) YA SAUKE TAKUBA DUBU 40 YA MAI DA SU CIKIN KUBENSU, A LOKACIN DA AKA KASHE AMIRUL MUMININA (ALIYU (AS), YA MIK'ASU GA MU'AWIYA (RA). SHI KUMA MUHAMMADU BN ALIYU TAKUBAN MAYAK'ANSA DUBU 70 NE…, AMMA HUSAINI (RA) YA FITA A MIK'A KANSA MA ALLAH TARE DA MUTUM 70 KAWAI, WANENE YA FI CANCANTAR JININSA FIYE DA MU? WALLAHI MU NE MA'ABOTA LAMARIN IMAMANCI, KUMA MAHDIY A CIKINMU YAKE,…. ALLAH YA CE:
( ومن قتل مظلوما فقد جعلنا لوليه سلطانا )
"DUK WANDA AKA KASHE SHI BISA ZALUNCI TO MUN BAI WA MAJIBINCINSA (DANGINSA NA KUSA) IKO (NA BIN KADUNSA DA KAR'BAN HAK'K'INSA)".
MU NE MAJI'BITA HUSAINI BN ALIYU (RA) KUMA MUNA KAN ADDININSA".
ZAMU CIGABA INSHA ALLAHU.

No comments:
Post a Comment