RAFIDA SUN FI KOWA SHARRI, JAHILCI, K'ARYA, YAUDARA TARE DA MUNGUN NUFI. RAFIDI NURUDDEEN YA RASA HUJJAR DA ZAI KAFIRTA MU'AWIYA (RA) DA ITA SAI YA SHIGA SHARARA K'ARYA DA CIN AMANAR MASU ILMI!!
DUK IN DA ZAKA JE KIFI YANA GANINKA MAI JAR KOMA!!!!!!
RAMIN K'ARYA K'URARRE NE!!!!!
WATO MUTUM IN BAI SAN K'A'IDOJI NA ILMI BA, KUMA YA ZO YA KUTSA, YA YI TA MAGANA A HARKAR DA BA TASA BA, LALLAI ZAKA GA ABIN MAMAKI!!!!!!!
HAKA IDAN BA YA KUNYAR K'ARYA, TO ZAKA GA ABIN MAMAKI!!!!
K'ARYA TA ZAMA ADDINI, KAI ALLAH WADAI!!!!!!
DUK ABIN DA KAKE KWASOWAN NAN, DA MA TUNI WASU RAFIDA 'YAN ZAMANI SUN RIGA SUN YI TA YI, KUMA TUNI AN YI MUSU RADDI AN BAYYANA MUSU JAHILCINSU. WANDA KAI MA DA MA DAGA LITTATAFAN NASU KAKE KWASOWA!!!!!
MAGANAN AKAN HADISIN JAMA'AR DA ZASU KASHE AMMAR (RA) KUWA, MUNGUN NUFI NE DA SON RAI ZAI HANA KA K'AR'BAN GASKIYA GAME DA HADISIN. KAI SABODA JAHILCINKA KANA 'DAUKO HADISAI NE DAGA LITTATAFAN AHLUS SUNNA KANA FASSARAWA BISA SON RANKA, KUMA ABIN DA KA FASSARAN KA CE - WAI - DOLE SHI NE ABIN DA AHLUS SUNNA SUKA FA'DA.
WANNAN JAHILCI NE DA SON RAI!!!!!!!!!
A CIKIN HADISIN BABU INDA AKA CE MU'AWIYA (RA) 'DAN WUTA NE, BABU MAI FA'DIN HAKAN KUWA SAI JAHILI!!!!!!!!!
ABIN DA HADISIN YAKE NUNAWA SHI NE; YIN 'DA'A MA KHALIFAN MANZON ALLAH (SAW) NA 4 ALIYU (RA) 'DA'A NE MA ALLAH, WANDA HAKAN HANYA CE TA SHIGA ALJANNA. YAK'AN ALIYU (RA) KUMA, DA K'IN YI MASA 'DA'A A MATSAYINSA NA KHALIFA SA'BA MA ALLAH NE, SA'BA MA ALLAH KUWA SABABI NE NA SHIGA WUTA.
DA WANNAN MALAMAI SUKE CEWA: ALIYU (RA) SHI NE AKAN DADAI, FIYE DA MU'AWIYA (RA). MU'AWIYA (RA) A ZATONSA YANA KAN DADAI, DON HAKA YAKE DA LADA 'DAYA. SABODA YA YI IJTIHADI AMMA SAI YA YI KUSKURE. MA'ANA HANYAR DA YAKE KAI TA RASHIN 'DA'A MA KHALIFA TARE DA YAK'ANSA BA DADAI BA CE, ASALINTA HANYA CE DA ZATA KAI MUTUM ZUWA GA WUTA. MA'ANA WANDA YA BITA DA GANGAN. WANDA WANNAN KUWA SA'BANIN MU'AWIYA (RA) NE, DON SHI A IYA IJTIHADINSA YANA GANIN SHI NE AKAN DADAI, DON HAKA SHI YA SA NE MA YAKE DA LADA 'DAYA.
WANNAN BAYANIN SHI NE ABIN DA MALAMAI SUKA FAHIMTA, BA MAI SA'BA MUSU KUWA SAI JAHILI.
IBNU HAJAR (R) YA CE:
قوله: "يدعوهم" أعاد الضمير على غير مذكور والمراد قتلته كما ثبت من وجه آخر " تقتله الفئة الباغية يدعوهم الخ " وسيأتي التنبيه عليه. فإن قيل كان قتله بصفين وهو مع علي والذين قتلوه مع معاوية وكان معه جماعة من الصحابة فكيف يجوز عليهم الدعاء إلى النار؟
فالجواب أنهم كانوا ظانين أنهم يدعون إلى الجنة، وهم مجتهدون لا لوم عليهم في اتباع ظنونهم، فالمراد بالدعاء إلى الجنة الدعاء إلى سببها وهو طاعة الإمام، وكذلك كان عمار يدعوهم إلى طاعة علي وهو الإمام الواجب الطاعة إذ ذاك، وكانوا هم يدعون إلى خلاف ذلك لكنهم معذورون للتأويل الذي ظهر لهم.
DUBA FATHUL BARI DA UMDATUL K'ARIY, A KITABUS SALAT, A BABIN:
باب التعاون في بناء المسجد.
TO KA GA WANNAN SHI YAKE NUNA JAHILCINKA, KA 'DAUKO HADISI AMMA BA KA SAN MA'ANARSA BA. KUMA YANA BAYYANA SON RANKA A FILI, KA 'DAUKO HADISI DAGA LITTAFIN AHLUS SUNNA AMMA SAI KA K'I 'DAUKAN SHARHIN DA SUKA YI, SA'ANNAN KA ZO KANA MUSU K'ARYA, -WAI- SUN KAFIRTA MU'AWIYA (RA)???????!!!!!!!
*KUMA WANI ABU DA BA KA SANI BA, SHI NE K'ARIN DA KE CIKIN HADISIN MALAMAI SUNA DA MAGANGANU A KAI. WATO:
"ويح عمار تقتله الفئة الباغية يدعوهم... " الحديث.
DA KANA DA ADALCI DA CEWA ZAKA YI: MU A FAHIMTARMU MU'AWIYA KAFIRI NE, SABODA MUN SAMU HADISAI A CIKIN LITTATAFAN AHLUS SUNNA DA SUKE NUNA HAKAN!!!!
TO KA GA MU KUMA SAI MU CE MAKA: HADISAN BA SU INGANTA BA NA K'ARYA NE, WA'DANDA SUKA INGANTAN KUMA GA YADDA MA'ANANSU YAKE, SAI YA ZAMA MATSALAR A WAJENKA TAKE, MA'ANA SABODA JAHILCINKA NE YA SA KA FAHIMCI HAKAN!!!!
AMMA KA ZO KA YI K'ARYA WA MALAMAN AHLUS SUNNA, KO KUNYA BABU???????!!!!!!!!!!
WAI - MU'AWIYA KAFIRI NE, IN JI MALAMAN AHLUS SUNNA, DON ALLAH KU JI K'ARYA, ALHALI ALLAH YA TSINE WA MAK'ARYACI KUWA!!!!!!!!
IN HAR KA ISA KA KAWO MAGANAR MALAMIN SUNNA 1, DA YA KAFIRTA MU'AWIYA!!!!!!!!
DON HAKA MAGANAR GASKIYA ITA CE; RAFIDA SUNA KAFIRTA MU'AWIYA (RA), AHLUS SUNNA KUWA SUNA WANKE SHI DAGA K'ARERAYIN DA RAFIDA SUKA K'IRK'IRA A KANSA!!!

KA CI GABA DA AMBATON WASU MALAMAN DA A DUNIYAR SUNNA BABU WANDA YA SANSU, - WAI - SUN INGINTA HADISIN, *DARIYA* WALLAHI DA A LOKACIN KHALIFANCIN MUSLUNCI KAKE (KAMAR ZAMANIN UMAR (RA) DA KA SHA BULALA, SABODA YADDA KAKE TA KARAN TSAYE MA ILMIN HADISI, NI WAI KAI ME KA MAI DA ILMIN HADISI NE????!!!!
WALLAHI KANA BA NI DARIYA, DA KAKE K'IRGO WASU MUTANE KAKE CEWA SUN INGANTA HADISIN; IRIN AL-GUMARIY, HASSAN AL-SAK'K'AF, ALAWIY DA SAURANSU!!!!!
SU KUMA A NA ME????!!!!!!
WALLAHI ILMIN HADISI YA FI GABAN K'ARAMIN 'DALIBI, BARE KUMA JAHILI!!!!!!!!!!
NURUDDEEN KA CE: (Hakanan a cikin Al-Isaaba 1/234 an fadi cewa: "Al-Balaazariy ya ruwaito shi da sanadin da babu lafi a cikinsa)".
1767 - حفص بن أبي العاص بن بشر بن عبد بن دهمان بن عبد الله بن أبان الثقفي أخو عثمان بن أبي العاص الصحابي المشهور ذكره بن سعد في الطبقات الصغرى فيمن نزل البصرة من الصحابة وقال في الكبرى كتبناه مع إخوته عثمان والحكم ولم يبلغنا أن له صحبة وذكره خليفة في التابعين قلت قد تقدم غير مرة أنه لم يبق قبل حجة الوداع أحد من قريش ومن ثقيف إلا أسلم وكلهم شهد حجة الوداع وهذا القدر كاف في ثبوت صحبة هذا وروى البلاذري بإسناد لا بأس به أن حفص بن أبي العاص كان يحضر طعام عمر الحديث
TO NI DAI HAR ZUWA YANZU GA MAGANAR DA NA SAMU MAI KAMA DA WANNAN A CIKIN AL-ISABA. IDAN ITA CE SAI KA NUNA MANA HADISIN DA YAKE MAGANA AKAN MU'AWIYAN????
IN KUMA BA ITA BA CE, TO KA KWAFO MANA ITA DA LARABCINTA, KOWA YA GANI!!!!!
KA YI MAGANAN CEWA HADISIN AN INGANTA SHI A CIKIN SIYAR NA ZAHABIY, HAR KAYI CUTTING 'DIN MAGANAR.
TO WALLAHI K'ARYA KAKE YI, GA NAN YADDA MAGANAN TAKE:
معمر، عن أيوب، عن محمد: أن عمر استعمل أبا هريرة على البحرين، فقدم بعشرة آلاف.
فقال له عمر: استأثرت بهذه الاموال يا عدو الله، وعدو كتابه ؟ فقال أبو هريرة: فقلت: لست بعدو الله وعدو كتابه ; ولكني عدو من عاداهما.
قال: فمن أين هي لك ؟ قلت: خيل نتجت، وغلة رقيق لي، وأعطية تتابعت.
فنظروا، فوجدوه كما قال: فلما كان بعد ذلك، دعاه عمر ليوليه، فأبى.
فقال: تكره العمل وقد طلب العمل من كان خيرا منك: يوسف عليه السلام ! فقال: يوسف نبي ابن نبي ابن نبي وأنا أبو هريرة بن أميمة.
وأخشى ثلاثا واثنتين.
قال: فهلا قلت: خمسا ؟ قال: أخشى أن أقول بغير حلم، وأقضي بغير حلم، وأن يضرب ظهري، وينتزع مالي، ويشتم عرضي (2).
*WANNAN SHI NE MAGANAR ZAHABIY.
A K'ASA (HASHIYA) MAI TAHK'IK'IN LITTAFIN (BASSHAR AWWAD MA'ARUUF) SAI YAYI TAKHRIJIN A THARIN A LAMBA TA 2, SAI YA CE:
(2) رجاله ثقات.
وذكره ابن كثير في " البداية " 8 / 113 عن عبد الرزاق، عن معمر، عن = [ * ]
WANNAN A SHAFI NA 2/ 613 KE NAN.
SAI YA CIGABA A SHAFI NA 614.
= أيوب، عن ابن سيرين أن..، وأخرجه ابن سعد في " الطبقات " 4 / 335 من طريق هوذة بن خليفة، و عبد الوهاب بن عطاء، ويحيى بن خليف بن عقبة، وبكار بن محمد، قالوا: حدثنا عبد الله بن عون، عن محمد بن سيرين، عن أبي هريرة.
وأخرجه أيضا من طريق عمرو بن الهيثم، قال: حدثنا أبو هلال، عن محمد بن سيرين، عن أبي هريرة.
وأبو هلال الراسبي: صدوق فيه لين، وبقية رجاله ثقات، فهو صحيح بما قبله.
وأخرجه البلاذري في " فتوح البلدان " ص 93 من طريق شيبان بن فروخ، عن أبي هلال الراسبي، عن محمد بن سيرين، عن أبي هريرة، وأخرجه أيضا من طريق القاسم بن سلام، وروح بن عبدالمؤمن، عن يعقوب بن إسحاق الحضرمي، عن يزيد بن إبراهيم التستري، عن ابن سيرين، عن أبي هريرة، وإسناده صحيح.
وانظر ابن عساكر 19 / 124 / 2.
وأخرجه أبو نعيم في " الحلية " 1 / 380، 381، من طريق أيوب السختياني، عن ابن سيرين، عن أبي هريرة.
NAN NE K'ARSHEN MAGANAR MAI TAHK'IK'IN.
GA NAN MAGANAR DA SHI NURUDDIN YA 'DAUKO 'DIN:

DON ALLAH JAMA'A INA HADISIN DA YAKE MAGANA AKAN NASA YAKE A NAN???!!!!!
WALLAHI SABODA TSABAR MUGUN NUFI DA GILLUN DA KE CIKIN ZUCIYARSA NE YA SA YAKE K'ARYAR BANZA WA MALAMAI!!!!!
ALLAH YA SHIRYEKA!!!!!
HAKA KUMA KA SAKE SHARARA K'ARYAR, MA SIYARU A'ALAMUN NUBALA'I. KO KUNYA BA KA JI, TO GA YADDA MAGANAR TAKE:
محمد بن عمرو: عن أبي سلمة، عن ابن عباس، قال: وجدت عامة علم رسول الله صلى الله عليه وسلم عند هذا الحي من الانصار، إن كنت لآتي الرجل منهم، فيقال: هو نائم، فلو شئت أن يوقظ لي، فأدعه حتى يخرج لاستطيب (1) بذلك قلبه (2).
TO A K'ASA (HASHIYA) SAI MAI TAHK'IK'IN (BASSHAR AWWAD MA'ARUUF) YA CE:
(1) تحرفت في المطبوع إلى " لا يستطيب ".
(2) أخرجه ابن سعد 2 / 368، فقال: أخبرت عن محمد بن عمرو...، وأخرجه البلاذري 3 / 34، 35 من طريق وهب بن بقية، عن يزيد بن هارون، عن محمد بن عمرو...وهذا سند حسن.
ولفظه عندهما: لو شئت أن يوقظ لي لاوقظ، فأجلس على بابه تسفي الريح على وجهي التراب حتى يستيقظ متى استيقظ، فأسأله عما أريد، ثم أنصرف.
DUBA SIYARU A'ALAMUN NUBALA'I, 3/344.
MAGANAR DA NURUDDEEN YA KAWA ITA CE WANNAN, DON ALLAH JAMA'A A CIKIN WANNAN MAGANAR INA MAGANA AKAN MU'AWIYA (RA)?????!!!!!
ALLAH YA TSINE WA MAK'ARYACI MAI MUNGUN NUFI!!!

KUMA SAI KA SAKE AMBATAN HADISIN BALAZARIY WANDA TUNI NA BAYYANA MAKA JAHILCINKA GAME DA SHI, GA HADISIN NAN TARE DA TABBACIN CEWA NA K'ARYA NE:
وحدثني إسحاق وبكر بن الهيثم قالا حدثنا عبد الرزاق بن همام انبأنا معمر عن ابن طاوس عن أبيه عن عبد الله بن عمرو بن العاص قال: كنت عند النبي صلى الله عليه وسلم فقال: يطلع عليكم من هذا الفج رجل يموت على غير ملتي، قال: وكنت تركت أبي قد وضع له وضوء، فكنت كحابس البول مخافة أن يجيء، قال: فطلع معاوية فقال النبي صلى الله عليه وسلم : هو هذا.
KUMA WANI ABUN MAMAKI SHI BALAZARIN SAI DA YA FARA KAWO HADISIN CEWA MU'AWIYA (RA) 'DAN ALJANNA NE KAFIN YA KAWO WANNAN 'DIN, GA SHI NAN KAMAR HAKA:
حدثني مظفر بن مرجى حدثني هشام بن عمار حدثنا عبد العزيز بن السائب عن أبيه عن ابن عمر قال: كنت جالساً عن النبي صلى الله عليه وسلم فقال: (الآن يطلع علينا من هذا الفج رجل من أهل الجنة، فطلع معاوية، فقلت: هو هذا؟ قال: نعم هو هذا.
AMMAM SABODA SON ZUCIYA DA MUNGUN NUFI NURUDDEEN YA RUFE IDONSA YA 'DAUKI NA K'ASA DA SHI!!!!!
TO DON HAKA ME ZAKA CE AKAN WANNAN 'DIN, WANDA HADISI NE DA YA WARWARE NAKA HADISIN, KUMA SHI MA BALAZARIN NE YA RUWAITO SHI, A JERE DA NAKA HADISIN??????
MUNA JIRANKA IN HAR KA ISA!!!!!!
TO IDAN MUKA DUBA ISNADIN HADISIN DA NURUDDEEN YAKE TA KAFIRTA MU'AWIYA (RA) DA SHI, SAI MUGA LALLAI YANA DA MATSALA:
* ABDURRAZAK' AL-SAN'ANIY:
قال ابن عدي (( وقد روى أحاديث في الفضائل مما لا يوافقه عليه أحد من الثقات ، فهذا أعظم ما ذموه من روايته لهذه الأحاديث ، ولما رواه في مثالب غيرهم ، وأما في باب الصدق فإني أرجو أنه لا بأس به ، إلا أنه قد سبق منه أحاديث في فضائل أهل البيت ومثالب آخرين مناكير )).
وقال الذهبي (( قلت كان يتشيع وقد قال أحمد إنه عمي في آخر عمره وكان يلقن فيتلقن فسماع من سمع منه بعد العمى لا شيء ))
DUBA AL-MUGNI FID DU'AFA'I.
وقال أبو زرعة : أتينا عبد الرزاق قبل المئتين وهو صحيح البصر ، ومن سمع منه بعدما ذهب بصره ، فهو ضعيف السماع.
DON HAKA DA BUKATAN KA K'ARA DUBA TARJAMARSA DA KYAU!!!
*WANNAN BAKAR BIN AL-HAITHAM 'DIN MAJHULI NE, BA A SAN SHI KO WANENE BA!!!
SHI YA SA KAI MA BA KA CE KOMAI A KANSA BA!!!
* SA'ANNAN A TSAKANIN 'DAWUUS DA ABDULLAHI BIN AMR (RA) AKWAI WANI MUTUM, DON HAKA MUNK'A'DI'UN NE HADISIN, WATO ISNADINSA YANKAKKE NE.
IMAMUL BUKHARI YA CE:
((546- وروى حماد بن سلمة ، عن علي بن زيد ، عن أبي نضرة أن معاوية لما خطب على المنبر قام رجل فقال : قال ورفعه إذا رأيتموه على المنبر فاقتلوه, وقال آخر اكتبوا إلى عمر فكتبوا فإذا عمر قد قتل وهذا مرسل لم يشهد أبو نضرة تلك الأيام.
547- وقال عبد الرزاق ، عن ابن عيينة عن علي بن زيد ، عن أبي نضرة ، عن أبي سعيد رفعه.
وهذا مدخول لم يثبت.
548- ورواه مجالد ، عن أبي الوداك ، عن أبي سعيد ، رفعه.
وهذا واه.
قال أحمد : أحاديث مجالد كلها حلم.
وقال يحيى بن سعيد : لو شئت لجعلها كلها: عن الشعبي ، عن مسروق ، عن عبد الله.
549- ويروى عن معمر ، عن ابن طاووس ، عن أبيه ، عن رجل ، عن عبد الله بن عمرو رفعه في قصته.
وهذا منقطع لا يعتمد عليه.
TO KA GA A LAMBA TA 549 SAI YA CE: AN RUWAITO DAGA MA'AMAR DAGA IBN 'DAWUUS DAGA BABANSA DAGA WANI MUTUM DAGA ABDULLAHI 'DAN AMRU, KUMA YA 'DAGA HADISIN ZUWA GA ANNABI (SAW) A K'ISSAR MU'AWIYA (RA). (WATO WANNAN HADISIN DA NURUDDEEN YA KAWO).
SAI YA CE: WANNAN YANKAKKE NE BA A DOGARA AKANSA!!!!!
DUBA AL-TARIKHUL AUSA'D.
SHI YA SA AL-HAITHAMIY YA CE:
ورجاله رجال الصحيح، إلا أن فيه رجلا لم يسم.
MA'ANA; AKWAI WANI MUTUMIN DA BA A FA'DI SUNANSA BA!!!!!
AMMA SHI HADISIN DA KA KAWO NA LA'ANTARSA TARE DA 'DANSA DA BABANSA ABU SUFYAN (RA), GA SHI KAMAR HAKA:
حدثنا خلف حدثنا عبد الوارث بن سعيد بن جمهان عن سفينة مولى أم سلمة أن النبي صلى الله عليه وسلم كان جالساً فمر أبو سفيان على بعير ومعه معاوية وأخ له أحدهما يوقود البعير والآخر يسوقه، فقال رسول الله صلى الله عليه وسلم : لعن الله الحامل والمحمول والقائد والسائق " .
WANNAN HADISIN K'ARYANE KO SHAKKA BABU!!!!!!!!!!
KUMA ABIN AYI MUKU DARIYA NE!!!!!!!!!
...SABODA SHI RAFIDIN DA YA K'IRK'IRI HADISIN YA YI MANTUWAN CEWA; YAZIDU AN HAIFE SHI NE A SHEKARA TA 27 A ZAMANIN KHALIFANCIN USMAN (RA), KUMA DUK WANDA YA SAN TARIHI YA SAN CEWA MU'AWIYA BAI YI AURE BA SAI A ZAMANIN KHALIFANCIN UMAR (RA)!!!!!!!!!!
TO KA GA INA HANKALI ANAN??????????!!!!!!!!!!
KAI RAFIDA ALLAH WADAI DA KU!!!!!!
K'ARYA, JAHILCI DA MUNGUN NUFI SAI RAFIDA!!!!

No comments:
Post a Comment