JIHADI KALA 2 NE:
1. AKWAI JIHADI NA YAK'AN KAFIRAI DON A SHIGAR DA SU MUSLUNCI, KO SU BIYA JIZIYA A K'ARK'ASHIN GOMNATIN MUSLUNCI, BISA IZNIN SHUGABAN MUSULMAI.
2. AKWAI JIHADI DON KARE KAI DAGA TA'ADDANCIN KAFIRAI MAK'IYA ALLAH.
* KASHI NA FARKON, YANA KASANCEWA NE A K'ARK'ASHIN JAGORANCIN GOMNATIN MUSLUNCI IN AKWAITA, KUMA DA IZNIN SHUGABA.
* AMMA KASHI NA 2, WAJIBI NE A KAN KOWA, KO DA IZNIN SHUGABA DA IYAYE KO BABU IZNINSU, DUK LOKACIN DA ABOKAN GABA SUKA ZO SUKA AFKA WA MUSULMAI, DOLE NE MUSULMAI SU FITA DA MAKAMANSU SU GWABZA DA WA'DANNAN KAFIRAI DON KARE KANSU DAGA TA'ADDANCIN MAK'IYA ALLAH.
IBNU TAIMIYYA (R) YANA MAGANA A KAN AYAR:
(وأنفقوا في سبيل الله ولا تلقوا بأيديكم إلى التهلكة)
SAI YA CE:
فإن التهلكة والهلاك لا يكون إلا بترك ما أمر الله به أو فعل ما نهى الله عنه. فإذا ترك العباد الذي أمروا به، واشتغلوا عنه بما يصدهم عنه من عمارة الدنيا، هلكوا في دنياهم بالذل وقهر العدو لهم، واستيلائه على نفوسهم وذراريهم وأموالهم، ورده لهم عن دينهم، وعجزهم حينئذ عن العمل بالدين. بل وعن عمارة الدنيا وفتور هممهم عن الدين، بل وفساد عقائدهم فيه. قال تعالى: (ولا يزالون يقاتلونكم حتى يردوكم عن دينكم إن استطاعوا ومن يرتدد منكم عن دينه فيمت وهو كافر فأولئك حبطت أعمالهم في الدنيا والآخرة وأولئك أصحاب النار هم فيها خالدون (217) ). إلى غير ذلك من المفاسد الموجودة في كل أمة لا تقاتل عدوها سواء كانت مسلمة أو كافرة.
فإن كل أمة لا تقاتل فإنها تهلك هلاكا عظيما باستيلاء العدو عليها وتسلطه على النفوس والأموال. وترك الجهاد يوجب الهلاك في الدنيا كما يشاهده الناس، وأما في الآخرة فلهم عذاب النار.
وأما المؤمن المجاهد فهو كما قال الله تعالى: (قل هل تربصون بنا إلا إحدى الحسنيين ونحن نتربص بكم أن يصيبكم الله بعذاب من عنده أو بأيدينا فتربصوا إنا معكم متربصون (52) ). فأخبر أن المؤمن لا ينتظر إلا إحدى الحسنيين: إما النصر والظفر وإما الشهادة والجنة، فالمؤمن المجاهد إن حيي [حيي] حياة طيبة، وإن قتل فما عند الله خير للأبرار.
وأيضا فإن الله قال في كتابه: (ولا تقولوا لمن يقتل في سبيل الله أموات). وقال في كتابه: (ولا تحسبن الذين قتلوا في سبيل الله أمواتا بل أحياء عند ربهم يرزقون (169) ). فنهى المؤمنين أن يقولوا للشهيد إنه
ميت.
YA CE:
"LALLAI HALAKA BA YA KASANCEWA SAI AN BAR ABIN DA ALLAH YA YI UMURNI DA SHI, KO AKA AIKATA ABIN DA YA YI HANI A KAI. DON HAKA, IDAN BAYI SUKA BAR ABIN DA AKA UMURCESU DA SHI, SUKA SHAGALA DA ABIN DA ZAI KAWAR DA SU DAGA GARE SHI, NA GINA RAYUWAR DUNIYA, TO ZA SU HALAKA A RAYUWAR DUNIYAR TASU, DA K'ASK'ANCI DA GALLAZAWAN ABOKAN GABANSU A KANSU, DA KUMA MAMAYA DA ZA SU YI MUSU A KAN KAWUKANSU, DA IYALANSU, DA DUKIYOYINSU, KUMA ZA SU HANASU YIN ADDININSU, SU KASA YIN AIKI DA ADDININ. KAI, HAR MA SU KASA GINA RAYUWAR DUNIYAR TASU, GUIWARSU TA YI SANYI GA ADDINI, KAI, AQIDUNSU MA DUKA ZA SU 'BACI A CIKIN ADDININ.
ALLAH YA CE:
(ولا يزالون يقاتلونكم حتى يردوكم عن دينكم إن استطاعوا ومن يرتدد منكم عن دينه فيمت وهو كافر فأولئك حبطت أعمالهم في الدنيا والآخرة وأولئك أصحاب النار هم فيها خالدون (217) )
"KAFIRAI BA ZA SU GUSHE BA SUNA YAK'ARKU, HAR SAI SUN DAWO DA KU DAGA ADDININKU (KU ZAMA KAFIRAI) MATUK'AR SUN SAMU DAMA. AMMA DUK WANDA YA YI RIDDA A CIKINKU, YA MUTU YANA KAFIRI, TO WA'DANNAN AIYUKANSU ZA SU ZUBE A DUNIYA DA LAHIRA, KUMA SU NE 'YAN WUTA, KUMA MASU DAUWAMA A CIKINTA".
DA MA SAURAN 'BARNA DA ZA A SAME SU A CIKIN KOWACE AL'UMMAR DA BA TA YAK'AR ABOKAN GABANSU, SAWA'UN ABOKAN GABAN MUSULMAI NE (KAMAR RAFIDHA 'YAN SHI'A) KO KAFIRAI.
SABODA KOWACE AL'UMMA DA BA TA YAK'I, TO LALLAI ZA TA HALAKA HALAKA MAI GIRMAN GASKE, TA HANYAR MAMAYAR ABOKAN GABANSU A KANSU, DA 'DORUWANSU A KAN RAYUKAN MUSULMAI DA DUKIYOYINSU.
AMMA SHI MUMINI MAI JIHADI, YANA NAN NE KAMAR YADDA ALLAH YA CE:
(قل هل تربصون بنا إلا إحدى الحسنيين ونحن نتربص بكم أن يصيبكم الله بعذاب من عنده أو بأيدينا فتربصوا إنا معكم متربصون (52) ).
"KA CE: (WA MUNAFUKAI), BA ABIN DA KUKE JIRAN YA SAME MU FACE 'DAYAN ALHERI GUDA 2, (NASARA KO SHAHADA), MU KUMA MUNA JIRAN MU GA ALLAH YA 'DAN'DANA MUKU AZABA DAGA WAJENSA, KO KUMA TA HANUNMU. DON HAKA KU JIRA, MU MA MUNA TARE DA KU MUNA YI MUKU JIRAN".
SAI ALLAH YA BA DA LABARIN CEWA; SHI MUMINI, BA YA JIRAN KOMAI SAI 'DAYAN ALHERAI GUDA 2, IMMA NASARA, DA RABAUTA, KO KUMA SHAHADA DA ALJANNA. MUMINI MAI JIHADI, IN YA RAYU ZAI RAYU NE RAYUWA MAI DA'DI, IN KUMA AN KASHE SHI, TO ABIN DA YAKE WAJEN ALLAH YA FI ALHERI GA MASU BIYAYYA GA ALLAH.
KUMA ALLAH YA FA'DI A CIKIN LITTAFINSA:
(ولا تقولوا لمن يقتل في سبيل الله أموات).
"KADA KU CE MA WAN'DANDA AKA KASHE TA HANYAR ALLAH (JIHADI) SU MATATTU NE".
KUMA DU YA CE A CIKIN LITTAFINSA:
(ولا تحسبن الذين قتلوا في سبيل الله أمواتا بل أحياء عند ربهم يرزقون (169) )
"KADA KU YI ZATON WA'DANDA AKA KASHE TA HANYAR ALLAH MATATTU NE, A'A, RAYAYYU NE A WAJEN UBANGIJINSU ANA ARZURTASU".
SAI ALLAH YA HANA MUMINAI, KADA SU CE MA SHAHIDI MATACCE".
SA'ANNAN SAI SHAIKHUL ISLAM YA CIGABA DA CEWA:
وهذا الذي يقاتل العدو مع غلبة ظنه أنه يقتل قسمان:
أحدهما: أن يكون هو الطالب للعدو. فهذا الذي ذكرناه.
والثاني: أن يكون العدو قد طلبه، وقتاله قتال اضطرار. فهذا أولى وأوكد. ويكون قتال هذا إما دفعا عن نفسه وماله وأهله ودينه، كما قال النبي - صلى الله عليه وسلم - : "من قتل دون ماله فهو شهيد، ومن قتل دون دمه فهو شهيد، ومن قتل دون حرمته فهو شهيد". قال الترمذي: [حديث حسن صحيح].
"WANNAN DA YAKE YAK'AR ABOKIN GABA, TARE DA RINJAYEN ZATON CEWA; ZA A KASHE SHI, KASHI 2 SUKE:
NA FARKO: WANDA YA KASANCE SHI NE MAI NEMAN ABOKIN GABAN, (JIHADIN SHIGAR DA KAFIRAI CIKIN MUSLUNCI). WANNAN SHI NE WANDA MUKA AMBATA.
NA BIYU: YA KASANCE ABOKIN GABAN NE YAKE NEMANSA, (JIHADIN KARE KAI), WANNAN YAK'INSA YAK'I NE NA LARURA (A BISA TILAS). WANNAN SHI YA FI, KUMA SHI YA FI KARFIN WAJABCI. JIHADIN WANNAN ZAI KASANCE NE IMMA SABODA KARE KAI, KO KARE DUKIYA, KO KARE IYALAI, KO KARE ADDINI. KAMAR YADDA ANNABI (SAW) YA CE:
"من قتل دون ماله فهو شهيد، ومن قتل دون دمه فهو شهيد، ومن قتل دون حرمته فهو شهيد"
"DUK WANDA AKA KASHE SHI DON KARE DUKIYARSA TO SHAHIDI NE, DUK WANDA AKA KASHE DON KARE JININSA TO SHAHIDI NE, DUK WANDA AKA KASHE DON KARE IYALINSA TO SHAHIDI NE".
TIRMIZIY YA CE HASAN NE SAHIHI".
DUBA JAMI'UL MASA'IL NA IBNU TAIMIYYA 5/ 327 - 329.
** TO JAMA'A, A NIGERIA FA ANA ZUWA HAR GARURUWANMU ANA KASHEMU, AMMA MUNA KWANCE, ALHALI ALLAH YA WAJABTA MANA JIHADI!!
** IN FA BA ZA MU YI JIHADI BA, WALLAHI SAI AN YI MANA ABIN DA YA FI ABIN DA AKE YI MANA A YANZU!!
MUSULMAI, SAI MU SAN TA YI.

No comments:
Post a Comment