KOWA YA SANI - BANGAREN SUNNA DA SHI'A - CEWA; LOKACIN DA SHAQIYYIN NAN BAMAJUSE ABU LULU YA SOKI KHALIFA UMAR BN KHATTAB (RA), KHALIFA UMAR (RA) YA NA'DA MAJALISAR SHAWARA MAI MUTUM SHIDA (6) WA'DANDA ZA SU ZA'BI KHALIFANSA A CIKINSU A BAYANSA. A CIKIN WADANDA KHALIFA UMAR (RA) YA ZA'BA AKWAI IMAMIN SHI'A NA FARKO, WATO SAYYIDI ALIYU (RA).
TO BAYAN KHALIFA UMAR (RA) YA KOMA GA RAHAMAR UBANGIJINSA, WANNAR MAJALISA TA FARA ZAMA DON ZA'BAN KHALIFA DAGA CIKINSU. A CIKIN ZAMAMMAKI DA AKA YI SAI MUTUM UKU (3) SUKA JANYE, SHI MA ABDURRAHMAN BN AUF (RA) YA JANYE, SAI SAYYIDINA USMANU BN AFFAN (RA) DA SAYYIDINA ALIYU BN ABI DALIB (RA) SUKA SAURA. A KARSHE AKA ZA'BI SAYYIDINA USMANU (RA) A MATSAYIN KHALIFA NA UKU (3) A BAYAN SAYYIDINA UMAR (RA).
TO ABIN TAMBAYA A NAN SHI NE:
1- DON ME YA SA SAYYIDINA ALIYU (RA) YA YARDA YA SHIGA CIKIN WANNAR MAJALISA TA ZA'BEN KHALIFA, ALHALI SHI NE WANDA AKA YI MASA WASICCI A RANAR GHADEER?
SHIN WANNAN BA YA NUNA CEWA; SAYYIDINA ALIYUN (RA) BAI SAN DA WASICCIN DA 'YAN SHI'A SUKE MAGANA A KANSA BA?
IN KUMA YA SANI, SHIN SHIGARSA CIKIN WANNAR MAJALISA BAI WARWARE NASA WASICCIN BA?!
2- DON ME YA SA SAYYIDINA ALIYU (RA) BAI YI MUSU BAYANIN CEWA; SHI NE YA CANCANCI WANNAN KHALIFANCI BA, TUN DA SHI NE WANDA ANNABI (SAW) YA YI MASA WASIYYA, YA NA'DA SHI A RANAR GHADEER, KUMA AKWAI NASSI A KAN KHALIFANCI DA IMAMANCINSA?
3- IN AN CE: ABIN DA YA HANA SHI NEMAN HAK'K'INSA TUN A FARKO SHI NE TSORON SAYYIDINA UMAR (RA), TO A YANZU BAYAN SAYYIDINA UMAR (RA) YA RASU, WA SAYYIDINA ALIYUN (RA) YAKE TSORO BAYAN RASUWAR SAYYIDINA UMAR (RA)?
* TO 'YAN SHI'A, WANNAR TAMBAYA CE TA NEMAN A GAMSAR DA MU, KU YAYE MANA SHUBUHA. DON ALLAH KU YI K'OK'ARIN BA MU GAMSASSHIYAR AMSA.
* TO 'YAN SHI'A, GAREKU!
DON ALLAH BAN DA HAYANIYA, KO JAYAYYA MARAS AMFANI.
* BISMILLAH...

No comments:
Post a Comment