In kana so ka fahimci ALQUR'ANI ka san tafsirinsa, to ka zo ma gida ta kofarsa. Wato kayi kamar yadda Sahabban Manzon Allah(SAW) suke yi. Sun kasance idan sun dauki ayoyi goma basa wucesu har sai sun koyi abinda suka kunsa na Imani da Ilmi da Aiki. Sai suka hada Ilmi da Aiki. Shi yasa a cikin al'ummar Annabi Muh'd (SAW) sun fi kowa sanin ma'anar ALQUR'ANI.
No comments:
Post a Comment