Featured post

FALALOLIN SAHABBAI

Saturday, 6 February 2016

AHLUL BAITI SUN BARRANTA DAGA RAFIDHA

Aliyu Bn Abi Dalib (R. A.) yace: 'Fiyayyen wannan Al'umma bayan Annabinta (S. A. W.) Abubakar bayansa Umar.

Ja'afar Al- Sadiq (r) ya ce: Allah ya barranta da duk wanda ya barranta da Abubakar da Umar.

No comments:

Post a Comment