Featured post

FALALOLIN SAHABBAI

Saturday, 6 February 2016

HAKIKANIN 'YAN SHI'A

'Yan Shi'a (RAFIDA) sun fake da raya son wasu daga cikin Iyalan gidan Manzon Allah (SAW), suna zagon kasa ma Addinin da Manzon (SAW) ya zo da shi. Da sannu zamu fara ambato muku irin munanar Aqidunsu, don a san Addinin Muslinci dabam, RAFIDANCI dabam. Ku biyo mu a hankali...

No comments:

Post a Comment