KAI!!
NI INA MAMAKIN NASIRU AMINU!!!
KAI DA MUKE TA NEMANKA A WAJEN KARE AQIDARKU TA IMAMA, AMMA KA ZO KA MAK'ALE A NAN KANA TA K'OK'ARIN RUSA AZUMIN ASHURA, AZUMIN DA IMAMANKU SUN TABBATAR DA SHI, KUMA SUN YI UMURNI DA SHI.
TO YANZU, IN KA RUSA AZUMIN ASHURA, WANE NASARA KENAN KA CI??
A LOKACIN DA KA KASA KARE AQIDAR IMAMA TUSHEN SHI'A??!
AQIDAR IMAMA FA RUKUNI CE DAGA CIKIN RUKUNNAI ADDINI:
ALKULAINIY YA YI BABI YA CE:
باب دعائم الاسلام
SAI YA KAWO HADISI KAMAR HAKA:
عن أبي حمزة، عن أبي جعفر عليه السلام: قال: بني الاسلام على خمس: على الصلاة والزكاة والصوم والحج والولاية ولم يناد بشئ كما نودي بالولاية.
DAGA ABU JA'AFAR YA CE: AN GINA MUSLUNCIN 'YAN SHI'A A KAN RUKUNNAI GUDA 5:
(1) SALLAH.
(2) ZAKKA.
(3) AZUMI.
(4) HAJJI.
(5) WILAYA (IMAMA). BA AYI KIRA GA WANI ABU BA KAMAR YADDA AKA YI KIRA ZUWA GA WILAYA.
A WATA RUWAYAR KUMA YA CE:
عن فضيل بن يسار، عن أبي جعفر عليه السلام قال: بني الاسلام على خمس: على الصلاة والزكاة والصوم والحج والولاية ولم يناد بشئ كما نودي بالولاية، فأخذ الناس بأربع وتركواهذه يعني الولاية.
SAI MUTANE SUKA RIK'E 4 SUKA BAR WILAYAR.
A WATA RUWAYAR; SALLAH DA ZAKKA DA AZUMI DA HAJJIN MUTUM BA SU INGANTA IN BAI YI IMANI DA WILAYA BA.
YA CE:
عن ابن العرزمي، عن أبيه، عن الصادق عليه السلام قال: قال: أثافي الاسلام(3) ثلاثة: الصلاة والزكاة والولاية، لاتصح واحدة منهن إلا بصاحبتيها.
KAI, A TAK'AICE; WANNAR WILAYAR (AQIDAR IMAMA) TA FI SALLAH, TA FI ZAKKA, TAFI AZUMI, TAFI HAJJI. KULAINIY NE YA RUWAITO:
عن زرارة، عن أبي جعفر عليه السلام قال: بني الاسلام على خمسة أشياء: على الصلاة والزكاة والحج والصوم والولاية، قال زرارة: فقلت: وأي شئ من ذلك أفضل؟ فقال: الولاية أفضل، لانها مفتاحهن والوالي هو الدليل عليهن، ....
SAI ZURARATU YA TAMBAYI ABU JA'AFAR: WANNENE YA FI FALALA A CIKINSU?
SAI YA CE: WILAYA (IMAMA) TA FI FALALA. SABODA ITA CE MABU'DINSU. SHUGABA (IMAMI) SHI NE MAI NUNI ZUWA GARESU...
** DON HAKA WANNAR RUWAYAR DA TA FARKO SUNA NUNA CEWA; IMAMA TA FI DUKKAN SAURAN RUKUNNAN MUSLUNCIN 'YAN SHI'A MATSAYI DA GIRMA DA MUHIMMANCI.
KUMA INKARIN IMAMAR KAFIRCI NE, BISA ITTIFAQIN DUKKAN 'YAN SHI'A IMAMIYYA.
AL- MUFEED YA CE:
واتفقت الإمامية على أن من أنكر إمامة أحد الأئمة وجحد ما أوجبه الله تعالى من فرض الطاعة فهو كافر ضال مستحق للخلود في النار.
YA CE:
"'YAN SHI'A IMAMIYYA SUN YI ITTIFAQI A KAN CEWA; DUK WANDA YA YI INKARIN IMAMAR 'DAYA DAGA CIKIN IMAMAI (12), YA MUSA ABIN DA ALLAH YA WAJABTA NA FARLANCIN YI MUSU 'DA'A, TO SHI KAFIRI NE, 'BATACCE , WANDA YA CANCANCI DAUWAMA A GIDAN WUTA".
** DUBA AWA'ILUL MAQALAAT.
** WANE RIBA KA SAMU IN KA RUSHE AZUMIN ASHURA, ABIN DA YAKE SUNNA NE MUSTAHABBI - BAYAN KUMA; IMAMAN SHI'A SUN TABBATAR DA SHI - A LOKACIN DA KA GUDU, KA KASA TSAYAWA KA KARE AQIDAR IMAMA TUSHEN ADDININ SHI'ANCI??!
WALLAHI KA JANYO MA SHI'A ABIN KUNYA!!
*** TO FA KAR KA MANTA, "IN MAYE YA MANTA, TO UWAR 'YA BA TA MANTA BA".
TAMBAYOYINMU SUNA A CAN POST 'DINMU GUDA 2 SUNA JIRANKA.
GA SU A NAN KAMAR HAKA:
1.https://www.facebook.com/groups/ 273830379361557/permalink/ 378356372242290/ ?comment_id=381038718640722&offset=0&tota l_comments=191
2.https://www.facebook.com/groups/ 273830379361557/permalink/ 382312355180025/
** MUNA JIRAN DODON WAHABIYAWA, BRISTER NASIRU AMINU DA YA ZO YA KARE AQIDAR IMAMA TUSHEN SHI'A. DON TA FA'DI WARWAS HAR K'ASA A HANUN WAHABIYAWA.

1.https://www.facebook.com/groups/
2.https://www.facebook.com/groups/
** MUNA JIRAN DODON WAHABIYAWA, BRISTER NASIRU AMINU DA YA ZO YA KARE AQIDAR IMAMA TUSHEN SHI'A. DON TA FA'DI WARWAS HAR K'ASA A HANUN WAHABIYAWA.
No comments:
Post a Comment