KAMAR YADDA KOWA YA SANI, ALLAH YA YI YI UMURNI DA YIN TANADIN K'ARFI NA MAKAMAI DA SOJOJI SABODA YAK'AR KAFIRAI MAK'IYA ALLAH. A WATA AYAR ALLAH YA YI UMURNI DA SAMUN SOJOJI MASU YAWA, MASU HAKURI DA JURIYA, ALAL AK'ALLI YAWANSU YA ZAMA RABIN YAWAN SOJOJIN ABOKAN GABAN, KUMA YA YI UMURNIN SU YI TANADI NA HAKURI DA JURIYA, TA HAKA SAI SU SAMU GALABA. DON HAKA NE YA ZAMA IN YAWAN ABOKAN GABAN YA WUCE NINKIN SOJOJIN MUSULMAI, TO YA HALATTA SU GUDU. AMMA IN BA SU WUCE NINKINSU BA, TO BAI HALATTA SU GUDU WA ABOKAN GABAN BA, MATUK'AR SUNA DA HAK'URI.
KAMAR HAKA, ALLAH YA YI UMURNI DA YIN TANADI NA MAKAMAI MANYA - MANYA, NA ZAMANI WA'DANDA ZA SU TSORATA ABOKAN GABA.
ALLAH YA CE:
وأعدوا لهم ما استطعتم من قوة ومن رباط الخيل ترهبون به عدو الله وعدوكم وآخرين من دونهم لا تعلمونهم الله يعلمهم
"KU YI MUSU TANADIN ABIN DA ZA KU IYA NA K'ARFI (SOJOJI DA MAKAMAI) DA 'DAURE DAWAKI, (KIWON DAWAKI DA TANADINSU DON YAK'I), DON KU TSORATAR DA MAK'IYA ALLAH DA SHI, KUMA MAK'IYANKU. DA MA WASU DA BA SU KAISU BA (MUNAFUKAI), WA'DANDA BA KU SANSU BA, ALLAH NE YA SANSU".
DA YAKE TAFSIRIN WANNAR AYAR, AL- SHAIKH ABDURRAHMAN BN NASIR AL- SI'IDIY (R) YA CE:
أي { وأعدوا } لأعدائكم الكفار الساعين في هلاككم وإبطال دينكم. { ما استطعتم من قوة } أي: كل ما تقدرون عليه من القوة العقلية والبدنية وأنواع الأسلحة ونحو ذلك مما يعين على قتالهم، فدخل في ذلك أنواع الصناعات التي تعمل فيها أصناف الأسلحة والآلات من المدافع والرشاشات، والبنادق، والطيارات الجوية، والمراكب البرية والبحرية، والحصون والقلاع والخنادق، وآلات الدفاع، والرأي: والسياسة التي بها يتقدم المسلمون ويندفع عنهم به شر أعدائهم، وتعلم الرمي، والشجاعة والتدبير.
ولهذا قال النبي صلى الله عليه وسلم: { ألا إن القوة الرمي } ومن ذلك: الاستعداد بالمراكب المحتاج إليها عند القتال،ولهذا قال تعالى: { ومن رباط الخيل ترهبون به عدو الله وعدوكم } وهذه العلة موجودة فيها في ذلك الزمان، وهي إرهاب الأعداء، والحكم يدور مع علته.
فإذا كان شيء موجود أكثر إرهابا منها، كالسيارات البرية والهوائية، المعدة للقتال التي تكون النكاية فيها أشد، كانت مأمورا بالاستعداد بها، والسعي لتحصيلها،حتى إنها إذا لم توجد إلا بتعلم الصناعة، وجب ذلك، لأن ما لا يتم الواجب إلا به، فهو واجب
"AI KU YI TANADI WA KAFIRAI MAK'IYANKU, MASU IYA K'OK'ARINSU WAJEN HALAKAKU, DA 'BATA MUKU ADDININKU, NA "ABIN DA ZA KU IYA NA K'ARFI", AI DUKKAN ABIN DA ZA KU IYA SAMUN IKO A KANSA NA K'ARFIN TUNANI, DA NA GANGAR JIKI, DA NA NAU'O'IN MAKAMAI, DA MAKAMANCIN HAKA, NA ABIN DA ZAI TAIMAKEKU A KAN YAK'ARSU.
DUKKAN NAU'O'IN KIMIYYA DA AKE K'ERA NAU'O'IN MAKAMAI, DA KAYAN YAK'I SUN SHIGA CIKI WANNAR AYAR, NA KAYAN YAK'I, HARSASAI, DA BINDIGOGI, DA JIRAGEN SAMA, DA MOTOCIN YAKI, DA JIRAGEN RUWA NA YAKI, DA YIN GANUWA, DA RAMUKA, DA KAYAN KARIYA DAGA HARI, DA SHAWARWARI; NA JAGORANCI (MAJALISAR SHURA), WA'DANDA DA SU NE MUSULMAI SUKE SAMUN CIGABA, KUMA SU KARE KANSU DAGA SHARRIN ABOKAN GABANSU. DA KOYON HARBI, DA SAMUN JARUMTAKA, DA DABARUN YAK'I. SABODA HAKA NE ANNABI (SAW) YA CE:
{ ألا إن القوة الرمي }
"KU SAURARA KU JI, K'ARFIN NAN FA SHI NE HARBI".
KUMA YANA DAGA CIKI WANNAN, TANADIN ABABEN HAWA DA AKE BUK'ATARSU A WAJEN YAK'I, (MOTOCI, TANKOKI, JIRAGEN YAK'I NA SAMA DA NA RUWA). SHI YA SA ALLAH YA CE:
{ ومن رباط الخيل ترهبون به عدو الله وعدوكم }
DA 'DAURE DAWAKI, (KIWONSU DA TANADINSU DON YAK'I), DON KU TSORATA MAK'IYA ALLAH DA SHI, KUMA MAK'IYANKU.
WANNAN SABABIN (TSORATA ABOKAN GABA), AKWAI SHI A CIKIN TANADIN DAWAKI A WANCAN ZAMANI. (WATO A ZAMANIN ANNABI (SAW) DA DAWAKI AKE TSORATA ABOKAN GABA. AMMA A WANNAN ZAMANIN NAMU, ZA A IYA TSORATASU NE DA JIRAGEN DA TANKOKIN YAK'I, D.S).
(A QA'IDA):
الحكم يدور مع علته
HUKUNCI YANA JUYAWA NE TARE DA SABABINSA.
IDAN AKWAI ABUBUWAN DA ZAI FI TSORATASU FIYE DA TANADIN DAWAKI, KAMAR MOTOCIN YAK'I DA TANKUNA, DA JIRAGE, NA YAK'I WA'DANDA ZA SU FI TSANANI DA CIWO GARESU, TO SUN KASANCE AN YI UMURNI DA AYI TANADINSU, DA KOKARIN SAMAR DA SU. HAR IN YA KAI GA IDAN BA ZA A SAMESU BA, SAI AN KOYO KIMIYYAR K'ERAWA, TO WAJIBI NE A KOYI WANNAN ILMIN. SABODA (QA'IDAR):
لأن ما لا يتم الواجب إلا به، فهو واجب
DUK ABIN DA WAJIBI BA ZAI CIKA BA SAI DA SHI, TO SHI MA YA ZAMA WAJIBI". (MA'ANA; TUN DA YAK'IN JIHADI A WANNAN ZAMANI BA ZAI YIWU BA SAI DA KOYON KIMIYYAR K'ERA MAKAMAN ZAMANI, TO KOYON YA ZAMA WAJIBI).
WANNAN YANA NUNA MANA ABUBUWA GUDA 2:
1. MAKAMAN DA AKE BUK'ATA A YAK'IN JIHADIN MUSLUNCI, SU NE; MAKAMAN DA ZA SU TSORATA ABOKAN GABA.
2. KOYON ILMIN BOKO (ILMIN KIMIYYAR K'ERA MAKAMAI) WAJIBI NE, SABODA ANA BUK'ATARSA DON YIN YAK'IN JIHADIN MUSLUNCI.
ALLAH YA 'DAUKAKA MUSLUNCI DA MUSULMAI.

No comments:
Post a Comment