Featured post

FALALOLIN SAHABBAI

Sunday, 7 February 2016

TAMBAYOYI A KAN MAULIDI

NEMO AMSOSHIN TAMBAYOYIN NAN ZA KA SAN MATSAYI DA HUKUNCIN BIKIN MAULIDI DA RAFIDHA 'YAN SHI'A SUKA KIRKIRA DON KOYI DA KIRISTOCI A BIKIN KIRSIMETI.

TAMBAYA TA (1):
SAU NAWA ANNABI (SAW) YA YI BIKIN MAULIDINSA???

TAMBAYA TA (2):
A WANE WAJE SAHABBAN ANNABI (SAW), SU ALIYU (RA) DA AMMAR BN YASEER (RA) DA ABU ZARR (RA) DA MIQDAD (RA) SUKA YI BIKIN MAULIDIN ANNABI (SAW)???
A GIDA SUKA YI KO A MASALLACI?
KUMA YAUSHE SUKA YI, LOKACI DA RANA DA WATA DA SHEKARA?

TAMBAYA TA (3):
WACE NAU'IN ALAWA AKA RABA A WAJEN WANNAN BIKIN MAULIDIN???

TAMBAYA TA (4):
WACE WAKA DA BAITUKA NA BEGE AKA RERA A WAJEN WANNAN BIKIN MAULIDIN???

YI KOKARI KA SAMO AMSA WADANNAN TAMBAYOYI, IN KUMA BA KA SAMU BA, TO SAUKO ZUWA 'DABAK'AR TABI'AI DA TABI'UT TABI'INA. KAI, HAR ZUWA KAN MAHDI DA YA SHIGA CIKIN RAMI.
IN BA KA SAMU AMSA BA, TO A INA KA SAMO WANNAN BIKI NA MAULIDI DA KAKE YI A WANNAN WATA NA RABI'UL AUWAL?

TO MASU BIKIN MAULIDI, RAFIDHA 'YAN SHI'A DA WADANDA SUKE KOKKOYONSU, A BA MU AMSOSHI NA KAI TSAYE, BABU KWANA - KWANA DA LAUYE - LAUYE.

No comments:

Post a Comment