'DAYA DAGA CIKIN TARIN CIN MUTUNCIN DA RAFIDHA 'YAN SHI'A SUKA YI WA ANNABIN RAHAMA (SAW) SHI NE; RAYA CEWA; RUQAYYA DA UMMU KULTHUUM BA 'YA'YAN ANNABI (SAW) BA NE!!!
DA WANNAN RAFIDHA 'YAN SHI'A SUKA CUTAR DA ANNABI (SAW), SUKA YANKE DANGANTAKA A TSAKANINSA DA 'YA'YAN CIKINSA. KUMA SUKA CUTAR DA FATIMA (RA), DON SUN RABATA DA 'YAN UWANTA NA JINI SHAK'IK'AI. KUMA SUKA CUTAR DA AL- HASAN (RA) DA HUSAINI (RA), DON SUN KORE MUSU UMOMI MASU DARAJA ('YAN UWAN MAHAIFIYA). DA WANNAN SUKA CUTAR DA DUKKAN JIKANUN FATIMA (RA).
DIRQASHI!!!
WANNAN FA SHI NE IRIN SOYAYYAR RAFIDHA 'YAN SHI'A GA AHLUL BAITI!!!
*** KO KA SAN DALILIN DA YA SA SUKA KORE SU DAGA CIKIN 'YA'YAN ANNABI (SAW), KUMA AHLUL BAITINSA??!
BA KOMAI BA NE DALILI FACE TSANANIN K'IYAYYARSU DA GABARSU DA ADAWARSU DA HASSADARSU GA KHALIFAN ANNABI (SAW) NA 3; AMIRUL MUMININA USMANU BN AFFAN (RA). SABODA SHI USMANU (RA) YA FI ALIYU (RA) FALALA A 'BANGAREN AUREN 'YA'YAN ANNABI (SAW). DON SHI HAR 'YA'YA 2 ANNABI (SAW) YA AURAR MASA; RUQAYYA DA UMMU KULTHUUM, BA GUDA 'DAYA BA. KUMA BAYAN TA BIYUN TA RASU SAI ANNABI (SAW) YA CE: DA MUNA DA TA 3 DA MUN AURAR MAKA!!!
صهر النبي على ابنتيه ومن حوى *** فضلين, فضل تلاوة وتهجد
أعني ابن عفان الشهيد ومن دعي *** في الناس ذو النورين صهر محمد
No comments:
Post a Comment