Featured post

FALALOLIN SAHABBAI

Sunday, 7 February 2016

JIRAN GAWON SHANU...!

RAFIDHA 'YAN SHI'A SUNA JIRAN A RUBUTA MUSU WASIYYAR IMAMANCI, ALHALI SUN MANTA DA ABIN DA SUKE FADI CEWA;
1. A RANAR DA AKA YI MI'IRAJI DA ANNABI (SAW) AKA FARLANTA WILAYAR IMAMAI.
2. SUN MANTA DA CEWA; WILAYAR IMAMAI ITA CE RUKUNI NA FARKO MAFI GIRMA A CIKIN RUKUNNAN ADDINI A WAJENSU, DAGA ITA SAI SALLA.
3. SUN MANTA DA TARON RANAR GADEER, RANAR DA AKA SHELANTA MA DUNIYA WILAYAR IMAMAI INJI SU.

* DUK DA WANNAN WILAYAR IMAMAI BA TA TABBATA BA HAR SAI AN RUBUTA WASIYYARTA A TAKARDA, A RASHIN LAFIYAN AJALI NA ANNABI (SAW)?!

* ALLAHU AKBAR, KADDARA TA RIGA FATA. SAI ALLAH YA KADDARA CEWA; BA ZA A RUBUTA WASIYYAR BA. DON HAKA KENAN DAGA WANNAR RANA TA RAZIYYATUL KHAMIS, AN SOKE WILAYAR IMAMAI TUN DA BA A RUBUTATA BA.

'YAN SHI'A SAI KU YI HAKURI, IN KUMA KUN KI SAI BAKIN CIKIN SAHABBAI YA KASHEKU.

No comments:

Post a Comment