Featured post

FALALOLIN SAHABBAI

Monday, 8 February 2016

DA HANUN MUNAFUKAI DAGA CIKIN MABIYA ZAKZAKY WAJEN KASHE 'YA'YANSA GUDA 3

SU WANENE MUNAFUKAN DA ZAKZAKY YAKE TUHUMA A CIKIN MABIYANSA, WA'DANDA SUKE DA HANU WAJEN KASHE 'YA'YANSA GUDA 3?!

SHIN MENENE MANUFAR GANIN BAYAN 'YA'YAN ZAKZAKY?!

ME WA'DANNAN MUNAFUKAI SUKE TSORO IN 'YA'YAN ZAKZAKY SUKA RAYU HAR SUKA GIRMA?!

YANZU KENAN ZA MU IYA CEWA: WASU DAGA CIKIN JAGORORI A CIKIN MABIYA ZAKZAKY HAR SUN FARA TUNANI A KAN MAGAJIN ZAKZAKY WAJEN JAGORANCIN HARKA?!

MENENE MAKOMAR HARKA A BAYAN ZAKZAKY?!

WANENE ZAI GAJI ZAKZAKY A JAGORANCIN HARKA, 'DANSA NE KO KUMA 'DAYA DAGA CIKIN MANYAN MABIYANSA?

SHIN DOLE NE SAI SAYYIDI NE KAWAI ZAI GAJI SAYYID ZAKZAKY, KO AKWAI MASU FAHIMTAR BA DOLE SAI SAYYIDI NE ZAI GAJI ZAKZAKY BA, MUSAMMAN GANIN 'YAN HARKA BA SA TAFIYA A KAN TSARIN MARJA'IYYA?

WA'DANNAN TAMBAYOYI DA IRE - IRENSU TAMBAYOYI NE DA DUK WANI MAI BIBIYAR ABUBUWAN DA SUKE FARUWA TUN DAGA KASHE 'YA'YAN ZAKZAKY ZUWA YAU ZAI SO YA SAMU AMSOSHI A KANSU.

No comments:

Post a Comment