DON ME YA SA AQIDAR 'DINA TA ZAMA SIRRI (SECRET) A TSAKANIN IMAMAI DA SHUGABANNI DA MALAMAN SHI'A, HAR SUKE 'BOYETA WA MABIYANSU???!
AQIDAR 'DINA TA 'YAN SHI'A, WACCE TAKE NUFIN; DUK AIYUKAN SA'BON DA 'DAN SHI'A YA AIKATA ZUNUBIN YANA KAN AHLUS SUNNA NE, KAMAR YADDA DUK AIYUKAN ALHERI DA AHLUS SUNNA YA AIKATA TO LADAN NA 'DAN SHI'A NE, SABODA HA'DA TUR'BAYAR HALITTARSU DA AKA YI, AQIDA CE DA TA SA MANYAN SHI'A MALAMAI DA SHUGABANNI SUKE AMFANI DA ITA, SUKE CIN MORIYARTA, AMMA KUMA SUN MAYAR DA ITA TA ZAMA SIRRI A TSAKANINSU. SUNA TA MOREWA WAJEN AIKATA ALFASHA DA MASHA'A DA SHARHOLIYA, SUNA CIN DUNIYARSU DA TSINKE, AMMA KUMA SUN BAR MABIYANSU BA SU BAYYANA MUSU ITA BA, SUN BARSU BA SU 'DIBAR WANNAR GARA'BASA.
LALLAI WANNAR AQIDA SIRRI CE KAMAR YADDA ABU JA'AFAR MUHAMMAD AL- BAQIR (IMAMIN SHI'A NA 5) YA CE:
خذها إليك يا أبا إسحاق، فو الله إنه لمن غرر أحاديثنا وباطن سرايرنا ومكنون خزائننا، وانصرف ولا تطلع على سرنا أحدا إلا مؤمنا مستبصرا، فإنك إن أذعت سرنا بليت في نفسك ومالك وأهلك وولدك.
ILALUS SHARA'I'I 2/ 462.
IMAMIN SHI'A NA 5 YA CE:
"KAR'BI WANNAR AQIDA TA 'DINA YA KAI BABAN ISHAQ, NA RANTSE DA ALLAH, WANNAR AQIDA TANA DAGA CIKIN HADISANMU MASU TSADA, KUMA 'BOYAYYUN SIRRINMU, KUMA YANA DAGA CIKIN TASKOKIN ILMINMU MASU DARAJA, JEKA TAFI ABINKA, AMMA KAR KA YARDA KA BAYYANA MA KOWA SIRRINMU SAI DAI MUMINI ('DAN SHI'A) MAI BASIRA, IN KUMA KA WATSA SIRRIN NAMU TO BALA'I ZAI SAMEKA A KANKA DA DUKIYARKA DA IYALANKA DA 'YA'YANKA".
NI'IMATULLAHIL JAZA'IRIY YANA SHARHIN WANNAR MAGANA TA AL- BAQIR IMAMIN SHI'A NA 5, SAI YA CE:
يجوز أن يكون تقية أو اتقاء على الشيعة، فإن عوتمهم إذا سمعوا بمثل هذا أقبلوا على الإتيان بأنواع من المحارم والذنوب، فيكون قد أتوا ذنوبا تزيد على ما يقتضيه مزج الطينتين، لأنك قد تحققت أن اللمم وهي الصغائر القليلة، قد يفعل المؤمن بمقتضى مادته وطبعه، وأما الكبائر كالزنا واللواط ونحو ذلك فهو إنما يفعلها بمقتضى ما وصل إليه من خلط الطينات. فإذا اطلع على مثل هذا الحديث، وتعمد أفعال الكبائر لحصول اللذة الدنيوية، ولعلمه بأن وبالها الأخروي هو على غيره، فقد أتى بفعل من مادته وطبيعته، وزاد على ما أتى إليه من خبث المزج. لأن معاصي المزج هي المعاصي المتعارفة الوقوع في كل الأعصار بمقتضى الدواعي، وأما إذا كان الداعي ما عرفت من أنها ذنوب على الغير، وإن فعلها هو فلا يكون فعلها من المعاصي المتعارفة، فيكون إنما أتى بها منه، ومن مادته لا من قضية المزج.
AL- ANWARUN NU'UMANIYYA 1/ 213 - 214.
"ZAI YIWU YA FA'DI HAKAN NE DON TAK'IYYA, KO KUMA DON TSORACE MA 'YAN SHI'A, DON IDAN GAMA GARINSU SUKA JI IRIN WANNAN HADISI, ZA SU FISKANCI AIKATA NAU'O'IN AIYUKAN HARAMUN DA NA ZUNUBAI. SAI YA ZAMA ZA SU AIKATA ZUNUBAN HAR YA WUCE IYAKAN TUR'BAYAN DA AKA HA'DA (NA HALITTAN 'DAN SHI'A DA NASIBI). SABODA KA SAN CEWA; "LAMAM" SU NE KANANAN ZUNUBAI KA'DAN, WA'DANDA MUMINI ZAI IYA AIKATASU DA 'DABI'ARSA DA ASALIN HALITTARSA. AMMA SU MANYAN ZUNUBAI KAMAR ZINA DA LUWA'DI DA MAKAMANTANSU, YANA AIKATASU NE DA ABIN DA YA ISA GARE SHI NA HA'DA TUR'BAYAR HALITTA (DON HAKA IN YA AIKATASU DA TUR'BAYAR NASIBI YA AIKATASU BA SHI DA ZUNUBI), DON HAKA IDAN GAMA GARIN 'DAN SHI'A YA SAN IRIN WANNAN HADISIN, HAR YA AIKATA MANYAN AIYUKAN ZUNUBI DA GANGAN, DON SAMUN DA'DIN RAYUWAR DUNIYA, SABODA YA SAN CEWA; ZUNUBIN YANA KAN WANI NE (NASIBI), TO YA AIKATA HAKAN NE DA 'DABI'ARSA DA ASALIN HALITTARSA, YA YI KARI A KAN ABIN DA YA AIKATA NA KAZANTAR HA'DA TUR'BAYA (WACCE ZUNUBINTA YAKE KAN NASIBI). SABODA AIYUKAN SA'BO NA HA'DUWAR TUR'BAYA SU NE AIYUKAN SA'BON DA AKA SAN ZA SU FARU A KOWANE ZAMANI A GORGODON DALILAI DA SABUBANSU. AMMA IDAN SABABI NA AIKATA KABA'IRAN YA ZAMA SHI NE; DON KA SAN CEWA; ZUNUBAN SUNA KAN WANI NE (SUNA KAN NASIBI), TO IN YA AIKATA BAI ZAMA YA AIKATA AIYUKAN SA'BON DA AKA SAN CEWA; ZA SU FARU NE BA, A BISA AL'ADA, SAI YA ZAMA YA AIKATASU NE DAGA GARE SHI, DAGA 'DABI'ARSA DA ASALIN HALITTARSA BA DAGA HA'DUWAR TUR'BAYA BA".
TO A NAN ZA MU FAHIMCI ABUBUWA KAMAR HAKA:
1. AQIDAR 'DINA ITA CE; YIN IMANI DA CEWA; AN HALICCI 'YAN SHI'A NE DA TUR'BAYAR ALJANNA, TA 'DA'A MA ALLAH, SU KUMA NASIBAWA AN HALICCESU NE DA TUR'BAYAR WUTA, SAI AKA HA'DA TUR'BAYAN GUDA 2 A LOKACIN HALITTA. DON HAKA IDAN 'DAN SHI'A YA AIKATA SA'BO DA TUR'BAYAR NASIBI YA AIKATA, SABODAHAKA ZUNUBIN YANA KAN NASIBIN NE A RANAR LAHIRA.
2. CIN MORIYAR WANNAR AQIDA TA 'DINA, TANA TSAKANIN IMAMAI DA SHUGABANNI DA MALAMAN SHI'A NE, BAN DA GAMA GARINSU.
3. DUKKAN AIYUKAN KABA'IRA DA 'DAN SHI'A ZAI AIKATA KAMAR ZINA LUWA'DI, SHAN GIYA, SATA, DUKA ZUNUBI DA AZABAN YANA KAN NASIBAWA NE.
4. WANNAR AQIDA TA SIRRI CE, ANA 'BOYETA WA GAMA GARIN 'YAN SHI'A.
5. DALILIN DA YA SA AKE 'BOYETA WA GAMA GARIN 'YAN SHI'A, DON KAR SU WUCE GONA DA IRI WAJEN AIKATA ALFASHA DA KABA'IRA, HAR SU WUCE IYAKAR TUR'BAYAR DA AKA HALICCI NASIBAWA DA TAKE JIKINSU, HAR SU ISA ZUWA GA TASU TUR'BAYAR, TA ASALIN HALITTARSU.
6. 'DAN SHI'A ZAI WUCE TUR'BAYARSA NE IDAN YA AIKATA AIYUKAN HARAMUN DA KABA'IRA DON YA SAN ZUNUBIN YANA KAN NASIBI NE, AMMA IN BA DON HAKA YA AIKATA BA SHI KENAN BABU KOMAI A KANSA NA LAIFI, ZUNUBIN YANA KAN NASIBAWA.
TO JAMA'A, WANNAN FA SHI NE SHI'ANCI!!!
YA ALLAH KA YI MANA TSARI, DON FALALARKA DA SON MANZONKA DA SAHABBANSA DA IYALAN GIDANSA.

No comments:
Post a Comment