KOWA YA SANI 'YAN SHI'A SUNA RAYA SON ALIYU (RA), ALHALI IN KA LURA DA KYAU SAI KA GA SOYAYYA CE IRIN SOYAYYAR YAHUDAWA GA ANNABI MUSA (AS) DA SOYAYYAR KIRISTOCI GA ANNABI ISA (AS), SABODA SOYAYYA CE DA TA GINU A KAN GULUWWI DA WUCE IYAKA. DON ANA SON MUTUM NE A BISA SIFOFINSA NA HAK'IK'A. MISALI; IDAN MUTUM YA RAYA SON WANI MUTUM DAGA CIKIN MUTANEN KIRKI, AMMA SAI YAKE GANINSA A MATSAYIN ANNABI TO KO SHAKKA BABU YA SO MUTUMIN DA BABU SHI KWATA – KWATA A DUNIYA, SABODA A DUK DUNIYA BABU SALIHIN DA YA KAI MATSAYIN ANNABI.
SA'ANNAN KUMA IN KA DUBA SIFOFIN ALIYUN DA 'YAN SHI'A SUKE SO SAI KA GA BA ALIYU (RA) NA HAK'IK'A SUKE SO BA, HASALI MA SUNA GABA DA SHI NE, SUNA K'IYAYYA DA SHI. SABODA SU RAFIDHA 'YAN SHI'A SUNA SON ALIYUN DA KWATA – KWATA BABU SHI A DUNIYA NE, WATO ALIYU MAI SIFFOFI KAMAR HAKA:
1. ALIYU IMAMI.
2. ALIYU MA'ASUMI.
3. AKWAI NASSI A KAN IMAMANCINSA.
4. BABU WANI IMAMI A BAYAN ANNABI (SAW) SAI SHI.
5. ALIYU DA YAKE GANIN ABUBAKAR (RA) DA UMAR (RA) A MATSAYIN AZZALUMAI KAFIRAI.
WA'DANNAN SU NE SIFFOFIN ALIYUN DA RAFIDHA 'YAN SHI'A SUKE SO, ALHALI SHI WANNAN ALIYUN BABU SHI A DUNIYA, KWATA – KWATA ALLAH BAI HALICCI WANI ALIYU MAI WA'DANNAN SIFFOFI BA. DON HAKA BABU ABIN DA 'YAN SHI'A SUKA RIK'E SAI BABU, BABU WANI MUTUM DA SUKE SO SAI DODO, ABIN DA BABU SHI, BA A TA'BA YINSA A DUNIYA BA.
AMMA SHI ALIYU NA HAK'IK'A WANDA MUSULMAI SUKA SANI, SHI NE ALIYU (RA) MAI SIFFOFI KAMAR HAKA:
1. ALIYU (RA) BA IMAMI BA NE A BAYAN RASUWAR ANNABI (SAW).
2. ALIYU (RA) BA MA'ASUMI BA NE.
3. ALIYUN DA BABU NASSI A KAN IMAMANCINSA.
4. ALIYU (RA) BA YA KAFIRTA ABUBAKAR (RA) DA UMAR (RA), SHI YANA GANIN SU ADILAI NE, MUMINAI MUTANEN KIRKI, KHALIFOFI GA ANNABI (SAW) DA SUKA TSAYAR DA ADDINI DA SUNNA DA ADALCI.
DALILI A KAN WANNAN A DUNKULE SHI NE KAMAR HAKA:
ALIYU (RA) YA CE:
إنه بايعني القوم الذين بايعوا أبا بكر وعمر وعثمان على ما بايعوهم عليه ، فلم يكن للشاهد أن يختار ولا للغائب أن يرد ، وإنما الشورى للمهاجرين والانصار ، فإن اجتمعوا على رجل وسموه إماما كان ذلك لله رضى ، فإن خرج من أمرهم خارج بطعن أو بدعة ردوه إلى ما خرج منه ، فإن أبى قاتلوه على أتباعه غير سبيل المؤمنين وولاه الله ما تولى
"MUTANEN DA SUKA YI MUBAYA'A WA ABUBAKAR (RA) DA UMAR (RA) DA USMAN (RA) SU NE SUKA YI MINI MUBAYA'A, BABU WANI ZA'BI NA DABAN GA WANDA YAKE NAN, HAKA BABU WATA DAMA GA WANDA BA YA NAN NA YA K'I. SHURA TA MUHAJIRAI DA ANSAR CE, IN SUN HA'DU A KAN ZA'BEN WANI MUTUM SUKA KIRA SHI DA SUNAN "IMAM" (SHUGABA) TO YA ZAMA ABIN YARDA GA ALLAH. DUK WANDA YA YI TAWAYE GA ABIN SUKA YANKE, TA HANYAR SUKA, KO YA ZO DA WATA BIDI'A TO ZA SU MAI DA SHI GA ABIN DA YA FITO DAGA GARE SHI, IN KUMA YA K'I SAI SU YAK'E SHI, SABODA YA BI HANYA SA'BANIN HANYAR MUMINAI, KUMA ALLAH ZAI JI'BINTAR DA SHI ABIN DA YA JI'BINTA".
ALLAH YA CE:
{وَمَنْ يُشَاقِقِ الرَّسُولَ مِنْ بَعْدِ مَا تَبَيَّنَ لَهُ الْهُدَى وَيَتَّبِعْ غَيْرَ سَبِيلِ الْمُؤْمِنِينَ نُوَلِّهِ مَا تَوَلَّى وَنُصْلِهِ جَهَنَّمَ وَسَاءَتْ مَصِيرًا } [النساء: 115]
WANNAN YANA TABBATAR DA IMANIN ABUBAKAR (RA) DA UMAR (RA) DA USMANU (RA) DA KHALIFANCINSU, TARE DA YARDAR ALIYU (RA) DA KHALIFANCI DA IMAMANCINSU KAFINSA.
DON HAKA DUK 'DAN SHI'AN DA YA YI ZATON CEWA; ALIYU (RA) IMAMI NE KAI TSAYE A BAYAN ANNABI (SAW), KUMA YANA GANIN ABUBAKAR (RA) DA UMAR (RA) A MATSAYIN KAFIRAI AZZALUMAI TO KO SHAKKA BABU BA ALIYU (RA) NA HAK'IK'A YAKE SO BA.
SA'ANNAN ALIYU (RA) YA TABBATAR DA IMANIN UMAR (RA), DA KHALIFANCINSA DA CEWA; MUTUM NE DA YA TSAYAR DA SUNNA, KUMA YA KOMA GA ALLAH DA TSABTATACCEN TUFAFI (KYAWAWAN AIYUKA), AIBINSA 'DAN KA'DAN NE, KUMA ALHERINSU YA RINJAYI SHARRINSU. MUTUM NE MAI 'DA'A MA ALLAH KUMA MAI JIN TSORONSA, INDA YA CE:
لله بلاء فلان ( عمر ) فقد قوم الاود وداوى العمد. خلف الفتنة وأقام السنة. ذهب نقي الثوب، قليل العيب. أصاب خيرها وسبق شرها. أدى إلى الله طاعته واتقاه بحقه. رحل وتركهم في طرق متشعبة لا يهتدي فيها الضال ولا يستيقن المهتدي
DA WANNAN ZA KA SAN CEWA; 'YAN SHI'A BA SA SON ALIYU NA HAK'IK'A (RA), SU K'IN ALIYU NA HAK'K'AN (RA) SUKE YI, SUN FI MA KOWA K'INSA, SABODA SUN FI KOWA K'IN WANDA YA SIFFANTU DA SIFFOFIN DA ALIYU (RA) YA SIFFANTU DA SU, NA YARDA DA KHALIFANCIN KHALIFOFI GUDA (3) KAFINSA; ABUBAKAR (RA) DA UMAR (RA) DA USMANU (RA), SABODA SHI ALIYU NA HAK'IK'A (RA) YA YARDA DA KHALIFANCINSU KUMA YANA FIFITASU A KANSA.
DON HAKA 'YAN SHI'A MAK'IYA ALIYU NA HAK'IK'A (RA) NE.
KUMA DA WANNAN ZA MU SAN CEWA; 'YAN SHI'A MUNAFUKAI NE, SABODA ALIYU (RA) YA CE:
إنه لعهد النبي الأمي إلي أنه: " لا يحبني إلا مؤمن ولا يبغضني إلا منافق» "
"ANNABI (SAW) YA YI MASA WASIYYA: "BABU MAI SONA SAI MUMINI, KUMA BABU MAI K'INA SAI MUNAFUKI".

No comments:
Post a Comment